GHOST sEvEnTy ..? me-retweet

Wannan da kuke gaji bafa bread bane, mutane ne yan uwanku yan jahar zamfara da yan ta'adda suka shiga garinsu sukayi musu kisan walakanci, tun ranar juma'a abin ya faru amma haryau shuru bakaji hakan yana trending ba😭
Amma dayake bamuda hankali lamarin auren wasu a cikin kwana daya muka gama yadawa duniya ta sani😢
Anya Arewa bamu shiga uku ba kuwa?
wannan abinfa dakake gani zai iya zuwa kanka ko kan wani naka, Anya bazamuyi abinda ya dace ba kuwa?
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun 😭, gaskiya yan Arewa indai mukaci gaba da tafiya a haka wlh bazamuga komai ba sai bakin ciki da takaici.
Allah ya kawo mana dauki🙏


Indonesia
































