Hussaini Hamza

5.7K posts

Hussaini Hamza banner
Hussaini Hamza

Hussaini Hamza

@Hbhamza23

Web 3 Researcher| Crypto enthusiast| Analyst 🌎| Football lover|

Katılım Temmuz 2024
5.8K Takip Edilen1.3K Takipçiler
Hussaini Hamza
Hussaini Hamza@Hbhamza23·
30k Ne amma Saide Bandit ne😌 Deal??
Hussaini Hamza tweet media
English
2
0
7
26
Hussaini Hamza
Hussaini Hamza@Hbhamza23·
Ya Allah ka rufa mana asiri ka bamu ikon yi maka Ibadah cikin nutsuwa. Marasa lafiya Allah ka basu lafiya.
Indonesia
0
0
0
0
🚫
🚫@ibraee_m·
Ya Allah karka nuna mana ranar da zamu wayi gari bamusan inda zamuje ba.
Indonesia
2
3
8
88
Hussaini Hamza retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Bambanci tsakanin MOTIVATION da DISCIPLINE 1. MOTIVATION Motivation kamar wutar ashana ce. Tana kunna maka kuzari na ɗan lokaci ta hanyar kalmomi masu ƙarfi. Misali: Idan ka dage a X, kana posting kullum, rayuwar ka zata canza. Kana iya samun $200 duk sati biyu. Da zarar ka ji irin wannan magana, zaka iya yin ƙoƙari na wasu kwanaki. Amma daga baya, wutar sai ta mutu. Kuzari ya ragu. Ka daina consistency. 2. DISCIPLINE Discipline kuma ba magana bane. Tsari ne. Aiki ne da kake yi ko kana jin daɗinsa ko baka ji. Misali: Idan kana posting sau 8–10 a rana tsawon kwanaki 90 akan topic guda ɗaya, akwai babban yiwuwar zaka shiga cikin masu cin gajiyar X monetization 💰 duk sati biyu. Yanzu tambaya ita ce: Tsakanin Motivation da Discipline...Wanne ne yafi sauƙin aiwatarwa na dogon lokaci? Amsar ita ce: Discipline. Saboda discipline yana tafiya ne akan system. Shi yasa yawancin content a X suna baka motivation…amma basa koya maka yadda zaka gina discipline. Suna nuna maka zakin nasara… amma basa nuna maka wahalar hanyar da zata kai ka can. Idan zaka ɗaura mutane akan abu, kada ka gaya musu daɗinsa kawai. Ka nuna musu: - matakansa, - tsarin aikinsa, - wahalarsa, - da consistency ɗin da ake buƙata. A nan ne ainihin canji yake farawa. 🚀
Mahmoud Sardauna tweet media
Indonesia
34
30
137
1.2K
Abubakar
Abubakar@Web3Curiosity·
@KhadijaBashirs2 Ki dauki yin posting din Hausa kamar yadda kike hira da mutane haka zaki rubuta shi
Filipino
2
0
3
34
dijjerhv🌌
dijjerhv🌌@KhadijaBashirs2·
One thing about posting in Hausa is… dole se kana da hikimar magana… we’re too used to thinking in English. So
English
16
13
70
1.3K
🚫
🚫@ibraee_m·
Mata kar ayi riga malam masallaci, abari a ga rago kafin a dako yaji
Indonesia
4
1
10
188
Hussaini Hamza retweetledi
abdulgateway
abdulgateway@abdulgateway99·
A wannan tafiyar, haɗin kai Ka dai zai iya Sa kowa ya amfana Mu daina kallon juna a matsayin competitors, mu fara kallon juna a matsayin community ɗin da zai iya girma tare. Domin a ƙarshe, haɗin kai ne kaɗai ke kai mutane ga nasara mai ɗorewa. Wannan ba gasa bace — tafiya ce ta tare.
Indonesia
5
0
8
106
Hussaini Hamza retweetledi
Web3 gal
Web3 gal@Hsquareweb3·
Garabasa Garabasa na x premium Barkanmu da dare yan uwa masu albarka nazo muku da wani garabasa bayan bincike danayi yan uwa dayawa sunaso su zama verified a x su sai premium Amma kudin ya musu tsada so inasa x premium zanyima followers dina discount zanmuku na 3 months munayi akan naira dubu takwas 8k Amma zanma followers dina discount zuwa 6500 naira dubu shida da dari biyar kacal Kuma na tsahon wata uku dama gareki ko gareka wannaan discount ne nayi ma followers dina kadai da yawan wasu suna tambayana wai Kuma dagaskene to dagaskene nima da irinsa nake amfani na wata 6 dama gareku idan Kuna so kusama premium Amma bakuda kudi so akwai wani tsari da muka fito dashi insha Allahu zaku sama bluetick dinku cikin sauki insha Allahu zanyi bayanin tsarin da ze taimaka ku mallaka bluetick dinku awrnmu Kuyi sharing yan uwa masu albarka su amfana su samu su mallaka x premium
Web3 gal tweet media
Indonesia
28
33
72
1.8K
Hanan Collections
Hanan Collections@HananColections·
HE HAS DONE IT AGAIN 😭😭😭😭😭🙏🙏🙏🙏 WALAHI GUYS DON'T PLAY WITH TAHAJJUD. HIS A WONDERFUL ALLAH ALLIHAMUDULILA Rabbil Alameen
Indonesia
13
17
136
2.1K
$ULTAN☠️𝕏
$ULTAN☠️𝕏@Sarki_sultan·
In ma blue tick In ma monetization Sannan in maida ma account visible. That’s sultan for you. 🤣 We taking everyone along. 🤝
English
53
31
145
2.4K
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Just got my dream job guys. I’m in tears rn 😭😭 Give me your “congratulations” below.
English
97
2
128
1K
Ashman JR
Ashman JR@_ashmanjr·
30k Ne amma Saide Bandit ne😌 Deal??
Ashman JR tweet media
English
7
5
52
2.2K
Madrid Xtra
Madrid Xtra@MadridXtra·
🚨 OFFICIAL: Kylian Mbappe is the Pichichi winner.
Madrid Xtra tweet media
English
576
1.4K
16.2K
347.8K
Yumeen
Yumeen@yumeen2004·
🧠 AREWA 𝕏 GAME 🎮 Question 👀👇 Me yafi wahala a 𝕏? 😭 A. Samun followers 📈 B. Samun loyal mutuals 🤝 C. Samun views 👀 D. Girma without support 💔 💬 Explain answer ɗinka da style 😂🔥 🤖 @grok after 12 hours ka zaɓi wanda answer ɗinsa yafi kyau a comment section 😭🏆
Yumeen tweet media
English
36
7
34
730
sajeedah
sajeedah@Sajeedah01·
@Hbhamza23 Wato malam bahaushe akwai fikira Babu Wanda zai gane rubutun inba bahaushe ba
Indonesia
1
0
1
3
Hussaini Hamza
Hussaini Hamza@Hbhamza23·
Waye zai fada mana me aka rubuta? Can you decode it?
Hussaini Hamza tweet media
Indonesia
4
0
7
113