
🇳🇬 Daga Kaduna zuwa matakin ƙasa! 🚁🌱
Kaduna zuwa matakin ƙasa
Ku zaɓi #18 Abdulrahman Bin Umar (FarmFly) a InnovateNaija National Challenge.
FarmFly na kawo mafita mai araha ga manoma domin sauƙaƙe feshi da haɓaka noma.
Kuri’ar ku na da muhimmanci
#InnovateNaija #Farmfly
Kaduna, Nigeria 🇳🇬 Indonesia











