Fuchaweb3 Blog

28.3K posts

Fuchaweb3 Blog banner
Fuchaweb3 Blog

Fuchaweb3 Blog

@Fuchaweb3_Blog

Shafi na farko A yanar gizo-gizo dake kawo labaran #Bitcoin, Crypto, Web3 da Blockchain, gida da waje a harshen Hausa.

Nigeria Beigetreten Haziran 2014
624 Folgt3.1K Follower
Angehefteter Tweet
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
Alhamdulillah mun samu nasarar Chanda domain na blog namu zuwa standard Tsoho: web3.fucha.ng Sabo: fuchaweb3.com Insha Allah daka yau mundaina amfani da tsohon zamu koma kan sabon, duk wani abu da mutum yake bukata zai sameshi akan sabon shafin nam.
Fuchaweb3 Blog tweet media
Indonesia
10
19
89
3.2K
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
Shekaru 16 da suka wuce yau 🎉 24 ga Fabrairu 2010 – Satoshi Nakamoto ya bayyanar da tambarin Bitcoin na farko. Daga ƙaramin hoto zuwa alamar juyin juya hali a duniya 🌍 Karanta cikakken labari a comment 👇
Indonesia
2
1
9
205
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
📷 JUST IN: Meta na shirin dawo da stablecoin zuwa Instagram da WhatsApp daga 2026! Shin wannan na iya zama babbar hanyar dawowar crypto cikin social media? Karanta cikakken labari a a comment.
Indonesia
1
2
8
181
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
Eric Trump dangidan shugaba trump yace farashin #Bitcoin zai haura dala Milyan daya($1M), ya kara dacewa wata ukun karshen shekarar 2025 Bitcoin zai bada mamaki kwarai dagaske.
Indonesia
3
4
23
589
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
Jerin Coins da suka fi shahara a yau 3-9-2025 1. WLFI 2. CARDS 3. PENGU 4. ONDO 5. PUMP 6. PTB 7. SOL 8. ETH 9. SOMI 10. LINK 11. SEI 12. TROLL 13. AERO 14. SUI 15. SPX Wanne kake holding ko trading?
Indonesia
5
8
56
995
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
BITCOIN INVESTORS SUN FARA MAIDA DUKIYARSU ZUWA ETHEREUM, KARANTA TASIRIN HAKA GA ALTSEASON ANAM. Shekaru da yawa, Bitcoin ana ɗaukar shi a matsayin zinari na crypto wuri mafi tsaro ga masu saka jari na dogon lokaci. fuchaweb3.com/bitcoin-invest…
Indonesia
0
3
20
455
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
WLFI Token 🚀 Zai Fara shiga Manyan Exchanges – Binance, KuCoin da Bitget Sun Shirya! 📢 Duniyar crypto ta kara ɗaukar hankali yayin da World Liberty Financial (WLFI) token zai fara shiga (listing) a manyan exchanges. fuchaweb3.com/wlfi-token-%f0…
Filipino
0
4
19
424
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
Bitcoin Ya Fadi Da Kaso 6.4% a Watan Agusta – Shin Tarihi Zai Maimaita a Satumba? fuchaweb3.com/%f0%9f%93%89-b… A mafi yawan lokuta, Agusta na zuwa da saukar farashi maimakon hauhawa. Wannan shekarar (2025) ya sake tabbatar da wannan dabi’a inda kasuwa ta tsaya cak, ta jawo damuwa
Indonesia
0
1
6
212
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
MEXC tana neman matasa masu himma da ƙwarewa domin cike guraben aiki kamar haka: KOL / BD Intern BD Specialist Event Operations Lead SEO Specialist PR & Marketing Specialist Karanta cikkaen bayani akan yadda zakayi applying. fuchaweb3.com/mexc-na-neman-…
Indonesia
1
4
14
280
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
Domin samun sabbin Labaran crypto, blockchain da web3, harda ma ilimin şu duka acikin harshen Hausa to maza ka garzaya shafin mu na Fuchweb3 blog. Shiga: fuchaweb3.com
Suomi
1
2
9
417
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
Barkan mu da shigowa sabon watan satumba.
Indonesia
1
0
9
355
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
GM Barkan mu da safiya.
Indonesia
5
0
10
219
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
🪙 Gwamnan California Zai Kirkiri Memecoin Gwamnan jihar California, Gavin Newsom, ya bayyana shirin ƙaddamar da wani sabon memecoin mai suna “Trump Corruption Coin” Karanta cikakken bayani 👇 fuchaweb3.com/%f0%9f%aa%99-g…
Indonesia
2
4
20
735
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
🌐Yadda Alakar China da Iyalan Trump zai Zama Barazana ga kowane dan Crypto Bisa ga ra’ayin Joshua Chu (co-chair na Hong Kong Web3 Association), China na da babban iko wajen sarrafa liquidity na crypto a Hong Kong. Karanta cikakken labari 👇 fuchaweb3.com/%f0%9f%8c%90-c…
Indonesia
3
3
14
320
Fuchaweb3 Blog
Fuchaweb3 Blog@Fuchaweb3_Blog·
WEB3 JOB: LIQUIDOPS NA NEMAN AMBASSADORS LiquidOps project ne mai burin kawo sauyi a fannin crypto ta hanyar samar da tsari mai inganci da zai ba masu amfani dashi damar jin daɗin ayyukan DeFi cikin sauƙi da cikakken tsaro. fuchaweb3.com/ko-kunsan-cewa…
Indonesia
2
6
35
1K