

HAFSAT AHMAD
539 posts

@QueenVision_
Building & writing in Web3 | Collaboration, project strategy & community growth





Wannan screenshot din ya turo mun Lokacin da nayi sharing wani post da Oga Sunusi yake maganar a minti goma na koyar dashi wani ilimi da har yanzu duk wata yana samun $100 da ilimin duk da cewar ma bai mayar da hankali ba sosai Sai a comment wani yace: “Nikam naso koyan ilimin nan dan har nabiya class dinka oga Amman bansan a ina aka tsayaba cux bbu information d kasake saki har yanxu” Nayi masa wasu tambayoyi da na tabbatar da lallai yana cikin first batch class dinmu da mukayi hosting a December Ga screenshot daya turo mun nan a qasa wanda na tabbatar yana cikin class dinmu, ganin screenshot din sai kawai nayi murmushi A lokacin da yayo screenshot din ma cikin congratulations ake wa wasu kuma har ya samu qarfin kawo mun shi, a lokacin wajen students dinmu 5 ne suka fito a wani contest na wani ambassadorship da muka basu bayan sun gama karatu, wasu sunyi winning din $20, wasu $60, wasu $100, bayan salary da suke dauka duk wata a project din Already fa munyi class din har ma mun dauki wani batch din, announcements da recording na duk wani abu da akayi a class din yana nan, amma yace bai ga komai ba Irin wannan ne sai su gama academy basu zuwa class basu yin komai, daga baya kuma sai Kaji su suna zagi, suna an cuce su While a sani na wlh banga mutanen da suka samu training from zero to hero irin students na class din ba, daga fara wancan class din zuwa yanzu wlh students sunyi making over $5k idan aka hada kudin da suke samu daga contest, jobs da sauransu, akwai lokacin da mutane a academy din sun samu $400+ (kuma ba mutum daya ba), wasu sunyi winning contest na $150+ ba mutum daya ba, wasu şuna da aikin da suke samun $100+ duk wata ba mutum daya ba, kar ayi maganar masu samun $20+ a wata Kai wlh indai mutum yayi Academy din nan kuma yayi abunda ya dace a yanzu yana da hanyar samun at least $20 a wata, students din suna jina kuma zasu tabbatar, kuma Duk fa mutanen cikin wancan class din da yace har yanzu ba’a koya komai bane Can you imagine?