🚨 Trump called on South Korea to join the war against Iran.
North Korean leader Kim Jong Un:
If South Korea enters the war — we will strike Israel. 🇰🇵🇺🇸🇮🇱🇮🇷
Ta Tafi Ta Dawo
Tsohuwar Jarumar Kannywood, Fatima Muhammad Sadisu wadda aka fi sani da Fati KK kenan a yayin aikin daukar wani gagarumin Fim bayan dawowar ta masana'antar.
Fati KK dai ta shafe tsawon shekaru da barin harkar sakamakon auren da ta yi, wadda sai a yanzu ta sake dawowa harkar bayan kaddarar mutuwar auren ta na farko da na biyu.
Wane fata ku ke da shi zuwa gare ta?