KING MK 🇯🇴 me-retweet
KING MK 🇯🇴
2.9K posts

KING MK 🇯🇴
@Muhammad_MKf
Freelancer, I buy/sale X acc hit the DM button ASAP🤌
Zamfara, Nigeria Bergabung Haziran 2020
1.1K Mengikuti1.3K Pengikut

@Proud_Aboki @Muhammad_MKf Haka nima time din da nake da big acct, ynzu ko mutuals dina na da basu folloing dina balle engagement
Filipino
KING MK 🇯🇴 me-retweet

Wallahi, some people we called friends were never really friends.
They only showed up a lokacin da suke neman taimakon ka.
Back then my DM was full of massages. “Ustaz help me gain more followers, Ustaz this and that.
Now, kowa ya guje ni, some ignore my posts and don’t even reply my DM.
For those wondering, I didn’t lose my main account @bapphah , I only stepped away for a few days bcus of the issues it was facing.
To those who truly showed care, I appreciate u & wish you الخير.
I’m coming back to my main account @bapphah stronger than ever.

English

Gaskia don’t believe that a man can have love for only one woman🤦🏻♀️
KING MK 🇯🇴@Muhammad_MKf
I don’t believe in loving two women at once. If I truly love you, you’re the only one in my heart. The day I share that space with another, I’ve already done you wrong. 📌
English
KING MK 🇯🇴 me-retweet
KING MK 🇯🇴 me-retweet

Fellow Nigerians,
It is time for every eligible Nigerian — young and old, in the cities and in the villages, at home and in the diaspora to take two decisive steps:
1. Register to vote with the Independent National Electoral Commission (INEC) without delay.
2. Register with the African Democratic Congress (ADC). - RMK
English
KING MK 🇯🇴 me-retweet
KING MK 🇯🇴 me-retweet

Sabuntawa I: Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinkai. Ina farin cikin sanarwa cewa kwamitin da na kafa don gudanar da tallafin karatu na Alhaji Bashir El-Rufai ga dalibai masu bukatar taimakon kudi a Jami'ar Jihar Kaduna (KASU) ya kammala aikinsa. Wannan shine mataki na biyu na wannan shiri. Ga jerin sunayen wadanda suka ci gajiyar tallafin nan a makale, kuma dukkaninsu ban san ko daya daga cikinsu ba. Jerin sunayen ya kunshi mazabar Shaba (I), Gaji (II), Unguwar Liman (III), Maiburuji (IV), da kuma Kabala (V).
Kwamitin ya cika dukkan sharuddan da na gindaya na samar da kaso na musamman ga mata, mabiya addinin Kirista, da kuma mutane masu bukata ta musamman (Special Abilities). Zan bayar da kyautar ban girma ga mambobin kwamitin a matsayin kwarin gwiwa ga kokarin da suka yi. Duk da hayaniyar zabe, za mu ci gaba da mayar da hankali ga mutanen kirki na mazabar Kaduna ta Arewa kamar yadda muka fara tun ranar farko!
Sa hannu/Signed:
Hon. Mohammed Bello El-Rufai
Dan Majalisar Wakilai, Mazabar Kaduna ta Arewa
Shugaban Kwamitin Ka'idojin Bankuna
20 ga Afrilu, 2026.



Indonesia
KING MK 🇯🇴 me-retweet
KING MK 🇯🇴 me-retweet
KING MK 🇯🇴 me-retweet
KING MK 🇯🇴 me-retweet

@Muhammad_MKf Eeh oga. Kaga wanda na gani dole shi zan fadi despite a hospital din yare na zuwa musamman Christians amma ban ga nasu ba gaskia.
Filipino
KING MK 🇯🇴 me-retweet

Zan bada labarin nan da Hausa, sabida hausawa ne muke da wannan matsalar.
Wallahi akwai wanda yazo da matar shi FMC Gusau zata haihu yace daga Specialist hospital ance matar ba zata iya haihuwa ba har se an yimata Cs. Shikuma ya mayar da ita gida ya che ta haihu gida kawai indai ita ba ragguwa bace zata haifa yaran tagwaye bayan kuma an fadamai 6kg yaran suke.
Haka aka dinga gaddama shi da likitoci har matar ta mutu da ita da yaran.
Ire-iren matsalolin nan suna nan cirmus a arewacin Nigeria wanda zaka rasa jahilci ne ko rashin imani ke damun wasu mutane.
Indonesia

@The_Umdazz @ahmaad_ak Dama irin labarin da kuke so kuji kenan
Indonesia

@ahmaad_ak Muyi magana ace mun tsani maza!
Allah ya kyauta
Indonesia
KING MK 🇯🇴 me-retweet











