Tweet Disematkan

Davido military Police ๐ง๐ช๐
1.9K posts

@Only1halifax_ca
30BG....Davido Military Police ๐จ๐ฏ๐



Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ฦasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun alโumma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ฦasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara






Whoโs richer, Wizkid or Rick Ross?







