固定されたツイート

After getting 5M impressions and qualifying for monetization, what's next?
A nan ne ainihin aiki yake farawa.
Mutane da yawa suna mai da hankali ne wajen cika sharuddan shiga monetization, amma ci gaba da samun kuɗin akai-akai wani ƙalubale ne daban.
Da zarar ka shiga monetization, impressions daga yin farming a replies kaɗai ba za su wadatar ba.
Abubuwan da suka fi muhimmanci su ne:
• Impressions a asalin posts ɗinka
• Replies da ke ƙarƙashin posts ɗinka • Reposts
• Quotes
• Bookmarks
Shin content ɗinka zai iya jawo engagement da kansa?
Wannan ita ce tambayar.
If your growth was built mainly on impression farming, are you confident you'll still get paid every payout cycle?
Monetization is not the finish line.
It's the beginning of the real test.

Indonesia



















