
Naji dadin tweet dinnan kasancewar namiji ne yayita. Dan mu idan munyi suna daya ake kiran mu “feminist” Tun mace tana karama ake yawan gaya mata masifofi da azabobin rashin yiwa miji biyayya, amma su maza baa gaya musu komai sai dai ace “kai ne babba ka kula da ita” da wuya kaga an zaunar da maza ana gaya musu hakkin mace akan mijinta. Namiji ya gama tunanin duk abunda yayi dai dai ne, shiyasa aure bazai taba daina mutuwa ba kuma mata bazasu taba daina shan wuya ba. Akwai gyara!






















