๐พ๐๐พ๐๐ธ๐๐ผโ || ๐๐๐๐ ๐ฃ๐๐ค๐๐๐ฃ๐๐ ๋ฆฌํธ์ํจ

YADDA ZAKA SAMU A KALLA $50 DUK SATI A (X)
Da farko karda ku manta da bookmark na wannan post din maybe nan gaba kadan ka nemeshi.
Abunda zaka mayar da hankali akanshi shine bangaren (AMA ) ask me anything.
Project da dama sunayin hosting AMA session sannan suce zasu raba $100, $200 abinda yayi sama.
Amma tayaya zaka samu kanka a cikin winners na wannan AMA ?
Abu na farko zakaje X kayi Searching "AMA Session" kayita scrolling through.
Zaka samu projects da yawa sunce zasuyi AMA zasuyi giveaway ga participants nasu, rana kaza da lokaci kaza.
Abu na farko da zakayi sai kayi (bookmark) na wannan tweet din kayi following handle nasu kayi setting reminder, yadda da anfara space din zakaga notification.
Fatan ana fahimta?
Bari mucigaba a comment ๐

Indonesia














