(نزلة)

3.6K posts

(نزلة) banner
(نزلة)

(نزلة)

@the_virtous

spreading positivity &, good vibes👌

가입일 Şubat 2026
1.1K 팔로잉1.4K 팔로워
고정된 트윗
(نزلة)
(نزلة)@the_virtous·
"If our views differ, let's agree to respect each other's perspectives...
English
3
17
69
10.1K
SADIQ
SADIQ@sadiqrd·
A farkon Musulunci, a zamanin Annabi Muhammad(SAW) mata sun yi amfani da sutura kala kala don kamun kai. Khimār na rufe kai da kirji, jilbāb riga ce ta waje mai rufe jiki, niqāb na rufe fuska, dir‘i doguwar riga ce ta ciki, izār kuma zani ne na ƙasa. Al muhim shine suturche jiki
(نزلة)@the_virtous

Jama a, malaman gidan nan musamman ma @bmjvermerlleey Azamanin daaa " kasan de ba a taba dinka hijabi ba To me matayen daa suke yafawa sufita amatsayin hijabi? Hijabin nan fa nazamani yana damuna ga zafi

Indonesia
1
0
1
8
(نزلة)
(نزلة)@the_virtous·
Yin kudi bashine albarka ba Kaganka ma anutse,me tsoron Allah me kiyaye dokokin Allah da manzon sa" ka kuma kakasance mai tawali'u Biyayya ga iyaye, shine albarka
Filipino
1
2
11
145
(نزلة)
(نزلة)@the_virtous·
Jama a, malaman gidan nan musamman ma @bmjvermerlleey Azamanin daaa " kasan de ba a taba dinka hijabi ba To me matayen daa suke yafawa sufita amatsayin hijabi? Hijabin nan fa nazamani yana damuna ga zafi
Indonesia
1
0
10
262
(نزلة)
(نزلة)@the_virtous·
Bayani akan soyayya" Soyayya tana farawa ne daga crushing Sai daya yakama shishigewa daya Har afara magana Sai afara da bada kulawa Se syy ta qullu Har azo afurtama juna Sai tunanin juna Sai akasa cin abinci da barci Satin farko aji kamar ahadiya juna 👇👇👇
Indonesia
2
5
20
638
Usman muktar😎
Usman muktar😎@ibn_Mukhtaarr·
Kyau dai da ake ta magana Nidai ban ganshi anan ba
Usman muktar😎 tweet media
Indonesia
24
24
59
1.5K
hussaini umar
hussaini umar@HussainiUm10142·
@the_virtous Ameen ya hayyu ya qayyuum Amma walahi akwai tausayi faa tayi nisaa And she's Christian
Indonesia
1
0
1
10
(نزلة)
(نزلة)@the_virtous·
Ko kuqi ko kuso maza suke lalata mata!
Filipino
25
3
23
1K
(نزلة)
(نزلة)@the_virtous·
Meyasa kake kalar maganar nan? Wai soyaya karyace In har soyayya karyace da nana khadija R T A, Bazata cewa manzon Allah s a w tanasonsa ba Kaganni nan bantaba rena syy ba, duk kankantar ta
Dan kasuwa@Abubacarsa45915

@the_virtous @najeebabubakarb Lokacin da ta fada min ta kasa cin Abincin ni kuma nama nasiya naci nayi bacci na soyaya fa Karya ce babu ita

Indonesia
2
0
6
173