Teetee
283 posts


Ƙananan 𝕏 accounts da yawa suna kuka akan ƙarancin views da engagement. amma su kansu ba sa tallafawa wasu. 💔 Ni kam, indai naga posting ɗin mutum bana wucewa kawai… sai nayi like, nayi comment. 👀🔥 Saboda a 𝕏 girma ba posting kawai bane. Wani lokaci comments ɗinka, reposts ɗinka da support ɗinka ga wasu ne suke sa mutane su dawo profile ɗinka. 🚀 Manyan accounts yawanci suna Cin Gashin kansu ne amma ƙananan accounts za su iya girma cikin sauri idan suna haɗa kai da tallafawa juna. 🤝 Small accounts idan sun haɗa kai, suna iya rinjayar algorithm cikin sauri. 🤝🔥 Kuna Fara Gane sirrin?





【悲報】やまかい、過去にもゲーセンでオタク狩り ボクシング齧って勝てそうな相手探して毎日コツコツレベル上げ頑張ってたのかな。 今頃やまかいのお母さん泣いてそう

I feel so down & need someone to share my stories with Hoping yall give me a listen ears🥹💔



【VALORANT部門 公式試合における不適切行為について】
















