Queen X 💎
21K posts

Queen X 💎
@FirstladyTolu
WIFE,,mother.,CRUISE ,”yes.Barca for life...strongly 30BG., Vector song give me joy too..my argument for better NIGERIA I have no party..blessed y’all
Entrou em Ağustos 2023
1.8K Seguindo1.1K Seguidores
Queen X 💎 retweetou

Sabuntawa II: Da sunan Allah Mai rahama, Mai jinqai. Ina farin cikin sanar da cewa kwamitin wucin gadi da na kafa don aiwatar da tallafin karatu na Alhaji Bashir El-Rufai ga ɗalibai masu buƙata a Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ya kammala aikinsa. Wannan ita ce mataki na biyu na shirin. Ga nan a haɗe jerin sunayen waɗanda suka ci gajiyar shirin, kuma ban san ko ɗaya daga cikinsu ba. Jerin sun haɗa da Gabasawa (VI), Unguwar Sarki (VII), Badarawa/Malali Ward (VIII), Unguwar Dosa (IX) da Kawo (X), Unguwar Kanawa/Hayin Banki (XI) da Unguwar Shanu/Abakpa (XII).
Kwamitin wucin gadi ya cika ƙa'idojin da na gindaya kuma na sanar na mafi ƙarancin adadin mata, Kiristoci, da masu "Bukata Ta Musamman". Zan ba da ɗan ƙarin lada don ƙoƙarin membobin kwamitin a matsayin alamar ƙarfafa gwiwa. Duk da hayaniyar zaɓe, za mu ci gaba da mayar da hankali kan al'umma mai daraja ta Kaduna North kamar yadda muka yi tun ranar farko!
Sanya hannu/Signed,
Hon. Mohammed Bello El-Rufai
Mamba, Mazabar Tarayya ta Kaduna North
Shugaba, Kwamitin Ka'idojin Banki.
Afrilu 20, 2026.




Indonesia
Queen X 💎 retweetou
Queen X 💎 retweetou
Queen X 💎 retweetou
Queen X 💎 retweetou
Queen X 💎 retweetou

Do you need more money or woman
If miney send aza
5STAR💈@5starbarber_1
I’m single btw just incase you or your friend or your cousin wanted to know..
English
Queen X 💎 retweetou
Queen X 💎 retweetou
Queen X 💎 retweetou

Before rain , no light
valking ♔@_VALKlNG
We still live in a country where we can’t have light, just because it’s rained.
English


















