Crypto Rightee ретвитнул
Crypto Rightee
905 posts

Crypto Rightee
@Crypto_Rightee
Crypto Trader 💲Technical Analyst 📈📉 Degen with passion💸💰 not a financial advisor. Always DYOR. 1000x Hunter. 🌐❗
Присоединился Şubat 2025
374 Подписки207 Подписчики
Crypto Rightee ретвитнул

Ya Samu kuɗi ₦50 million.... 🔥
Idan kana neman inda ake samun kuɗi a monetizzation a yanzu babu kamar X.
Kayi duk mai yiwuwa ya zamana ka gina X account ɗin ka. Hakan bai da wuya idan mutane suka haɗa kan su. Duk bayan sati biyu suke biya, galibi mutane suna samun tun daga kan $50 har zuwa kan masu $10,000 da gwargwadon engagement ɗin da kake samu. Wannan wani mutun ne ɗan Nigeria a X daya samu ₦50 million a shekara ɗaya kacal. Irin community ɗin da muke dashi a Faceb00k, inda a X ne irin haka zamuke samu.
Abinda zakayi a yanzu shine;
1. Ka siya verification a X, na wata uku N8,000 ne.
2. Sannan kayi ƙoƙari ka haɗa 5 million impression a X cikin wata uku ta hanyar yin content masu ma'ana da comment masu ma'ana, da kuma ka haɗa verified followers guda 500.
3. Daga nan kake posting na content masu kyau da ma'ana, shikenan, duk bayan sati biyu za'a fara biyanka In shaa Allahu a X bisa engagement da kake samu.
Indai kana da verified badge a X, kayi follow ɗina, nan take zanyi follow back In shaa Allahu.

Indonesia
Crypto Rightee ретвитнул
Crypto Rightee ретвитнул
Crypto Rightee ретвитнул
Crypto Rightee ретвитнул

Strategy has acquired 13,927 BTC for ~$1.00 billion at ~$71,902 per bitcoin and has achieved BTC Yield of 5.6% YTD 2026. As of 4/12/2026, we hodl 780,897 $BTC acquired for ~$59.02 billion at ~$75,577 per bitcoin. $MSTR $STRC strategy.com/press/strategy…
English



















