Abba Muhammad Mele

278 posts

Abba Muhammad Mele banner
Abba Muhammad Mele

Abba Muhammad Mele

@Overraler

SmC gUru🧘 | SMC Turtor @TYH_Zaranda |ProFitaBle tRadEr 📊 | wEb3 EnThuSiast😍 |

شامل ہوئے Eylül 2023
355 فالونگ67 فالوورز
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Normal people work jobs they hate for 40 years. Day traders risk everything daily for freedom. You think we're crazy. We think you're slaves. GM Everyone 📊
Abba Muhammad Mele tweet media
English
1
0
2
22
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Always remember, duk rashin haƙurin ka, saurin ka, ko gaggawar ka, bazaka taɓa iya jawo nasarar ka a trading ba lokacin ta bayyi ba. Saboda haka is better ka tsaya ka nutsu kabi tsarinka sau da ƙafa. Saboda the more yadda ka matsawa trading lamba, the more wahalar da zaka sha
Abba Muhammad Mele tweet media
Indonesia
2
0
3
38
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
1:8 RR Successfully Bagged At #SFP/USDT🙅 GN Traders 🧘
Abba Muhammad Mele tweet mediaAbba Muhammad Mele tweet media
English
1
0
4
62
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
New Day New Week New Blessing New Opportunities GM Traders 🏌️
Abba Muhammad Mele tweet media
English
0
0
6
43
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Tradin Rule #7 No matter what kada ka fara tunanin rancen kuɗin don yin trading🧏, ko kuma wani ya baka ajiyar kuɗi ka ɗauka ka saka su a trading trading 🧏 #staysafe
Abba Muhammad Mele tweet media
Filipino
0
0
3
50
KING_LECTURER
KING_LECTURER@king_lecturer·
Rule 1 :- Make Money. Rule 2:- Use that Money to make more Money. Rule 3:- Never forget Rule 1. Repeat it After me 🔄
English
2
1
10
136
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Daga lokacin da ka daina amfani da zuciyar ka wajen yanke hukunci a kasuwa, ka koma bin tsarin ka na trading sau da ƙafa, sannan ka koyi sarrafa kanka yadda ya dace. Congratulations wahalar trading journey ɗinka tazo ƙarshe abin da kawai kake buƙata kawai shine consistency
Abba Muhammad Mele tweet media
Indonesia
0
0
5
47
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Ko kuma ka shiga wani trade kayi win, shima dai ka godewa Allah ka cigaba gaba kawai, saboda wannan win guda ɗaya a trading bazai taɓa chanza maka rayuwar ka ba ko ya mayar da kai profitable trader ba. Abba Muhammad Mele ✍️ Saturday 29 November, 2025
Indonesia
0
0
1
21
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Don ka shiga kasuwa ka yi loss na wani trade, ka yi ƙoƙari ka ci gaba saboda wannan loss ɗayan bata isa tayi determining na future ɗinka ba.
Indonesia
1
0
2
19
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Trade guda daya bai isa yayi determining na future ɗinka ba, kuma bai isa ya mayar da kai profitable ba Saboda haka a trading kada ka ɗora zuciyarka a kan sakamakon trade guda ɗaya kawai
Abba Muhammad Mele tweet media
Indonesia
1
0
3
39
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Wannan ₦1k ɗin da kake rainawa a trade, itace dai ƴan siyasa suke bawa wasu kuma ayi musu hoto a matsayin tallafi Saboda haka a daina wasa da taking profit no matter how little it's🤞 👇👇👇
Abba Muhammad Mele tweet media
Indonesia
0
0
3
41
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
My New Trading Strategy don cast💔😔 Village People Why Na😭
Abba Muhammad Mele tweet mediaAbba Muhammad Mele tweet media
English
1
0
8
74
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Idan ba zaka iya haƙurin jiran A+ set-up ɗinka a kasuwa kafin ka shiga trade ba, daga lokacin da kaje kayi liquidation na account ɗinka kuma zakayi ta haɗuwa da shi wannan A+ set-up ɗin naka da ka kasa hakurin jira a baya sai dai kuma a lokacin baka da kuɗin shiga.
Abba Muhammad Mele tweet media
Indonesia
1
1
13
162
Abba Muhammad Mele
Abba Muhammad Mele@Overraler·
Lokaci mafi haɗari da bai kamata ka sake shiga wani trade ba a wannan lokacin a matsayin ka na trader, shi ne lokacin da kayi wani big win ko wani big lose a market. Saboda a wannan lokacin duk yadda kakai ga matakin displine baka isa ka iya controlling kanka ba
Abba Muhammad Mele tweet media
Filipino
1
0
6
618
KING_LECTURER
KING_LECTURER@king_lecturer·
This week, I didn’t see any TP 😤 chopped 2 SLs straight. So I just withdrew💰 something small from the market and went to enjoy my self 🎨🙌 .
KING_LECTURER tweet mediaKING_LECTURER tweet media
English
5
1
15
196