

Muhammad Ma'aruf kankia
4.9K posts

@Muhammad_knk
“Do not only think of what your country should do for you; think also of what you can do for your country.” — John F. Kennedy. I love my country, Nigeria 🇳🇬














End of an era of excellent and patriotic representation Have your flowers 💐 🔥


His Son -In-law Is Contesting For Reps In Adamawa

My only concern about this Katsina political saga: Why bring back Abu Kusada just to pick someone else? If it’s really about competence, what hasn’t he proven? 😟 And how can a London-groomed introverted ajebo like Fahad Mangal start shouting on the campaign trail? Our win sha.🤷🏽♂️



Dalilin Daya sa Ina Jam’iyar Adawa Amma Sai da nayi kuka da Hawaye da APC ta hana @AbuKusada Ticket. Duk Wanda ya Kawo shawarar a Chanza Hon. @AbuKusada daga Member to Wallahi makiyin Al’ummar KIK ne kuma ya maida KIK baya. Nayi Attending National and international summit a jahohi da yawa da kuma Wasu kasashe guda 3, kuma nine matashi mafi karanchi shekaru a tarihin Jam’iyar PDP da ya shiga Cikin Commitee na National Convention Committee har 2 times, hakan ya bani damar samun ilimi da kuma Kara fahimtar Yadda Aikin National Assembly yake. Na kasance a Baya Daya daga Cikin masu adawa da Hon. Kusada amma bayan fahimtar akidar shi ta cigaban Al’umma na dawo masoyin shi kuma dalibin Siyasar shi. İdan ka kawo Sabon Mutum ka tura shi National Assembly Ina mai tabbatar ma sai yayi 4 years bai San halin da Majalissa take tafiya ba. Kuma a irin wannan Siyasar zai dawo 0 project, 0 offer and 0 empowerment. Ya kamata Duk masoyan cigaban KIK mu aje adawa a gefe mu fito mu fadama Al’ummar mu gaskiyar Halin da ake ciki. Hon. @AbuKusada ka taimaka ka samama Al’ummar ka Another Alternative Platform ko dan saboda goben Matasan mu masu taso wa. ~AMB Umar Salisu Rimaye Rimaye Ward, Kankia Local Government.

Wallahi this one pain me. So disappointed by the APC consensus that dropped @AbuKusada. A lawmaker with such track records and real constituency projects has been set aside. Anyway, politics will always be politics. But the truth is simple: what was lost here is not small.