Angehefteter Tweet
Mustapha Atiku
7.8K posts

Mustapha Atiku
@Baba_mustee_
|Father|Mental Health & climate change advocate|Amb of Health VOA|Space Host| Snr ABM @Micronova pharm ind Ltd|Egi Nupe|Man United|Sagittarius|
Kano, Nigeria Beigetreten Eylül 2023
1.8K Folgt1.8K Follower

@Maymounatou2 @_Omalicha_nwa You don’t have to Maymoun, you are being respected a lot
English

@Baba_mustee_ Ko waya ba na yi a gaban madam saboda Respect da kowa yake wa kowa 🔥
Filipino

Kai jama'a.. ni ai in nayi aure ma da dare zan daina shigowa online lokacin iyali na ne wannan.
Mustapha Atiku@Baba_mustee_
Ina mutunta ta ne shiyasa ba tsoro bane❤️❤️❤️
हिन्दी

Be easy on yourself 📌
𝒌@k7ad_
Forever dissapointed in myself because i know i can be better than this
English
Mustapha Atiku retweetet

@abbakarrrh @Baba_mustee_ naga reaction din bashir a nan 😂
Filipino

Abubuwan da Hausa film suke ragewa:
1. IQ
2. Tinani meh kyau
3. Kunya
4. Mutuncin kasar Hausa
5. Tarbiyya
Abubuwan da suke qarawa:
1. Daqiqanci
2. Rashin zaman aura ga mata
3. Rashin lafiyar kwakwalwa
4. Toshewar brain din yara qanana
Abunda ya kamata suyi:
1. Su kori duk wani producer mara ilimi
2. Su kori duk wani director da besan abunda ya kamata ba
3. Suje waje suyi karatun; producing, directing and acting.
4. Duk Wanda ze shiga film seyaje drama school kaman yadda akeyi a turai
5. Shooting kowane film yakai at least 6 months anayi.
6. Su fara yin sci-fi movies.
Recommendation for consumers after consuming:
1. Read good book (for your IQ)
2. Watch good American movie (don't watch india)
3. Take a long walk alone, no any device just you and nature ( with that you can think critically)
4. Stay away from such for a long time
Idan sukayi haka maybe contents dinsu ya fara making sense, but for now, bari muci gaba da kallon shirme
Indonesia


















