Just hit 2K! 🥳🚀
Big shoutout to my mutuals holding it down with the love and support. Y’all the real MVPs. We riding this good energy all the way up — more wins loading 🚀❤️🔥🚀
Gobe ne fah insha Allah...mu dage mu shirya ma wannan Yini da kyau,Allah ya sa mu cikin wanda zasu shaida kuma ya yadda da ayyukan mu, ya biya mana bukatun mu.
Masu Kitso,lalle,wuni a wurin layin hijabai,wurin tailor tun safe har yamma dan Allah ina kira da babban murya a takaita, Buqatu sunyi yawa,zunubai da laifaifuka sunyi yawa,kasar mu da kasashen musulmai da ake bukatan zaman lafiya da Aminci sun yawaita,Rashin abinyi da zaman kashe wando ya yawaita.
A kullum an Ana kiran Allah Sai kaga zukatan sun rusuna,Amma ayyukan sun qaranta,sai kaga an iya a ce Ameen da gaggawa, domin amsa Addu'o'inmu na Alheri; Rayuwa mai Albarka,Miji da mace na gari,Zuriya dayyiba,Arziki tsarkakke, kekkyawar karshe,makoma nagari, kyakkyawar zuciya,Aljannatul firdaus, kusan wannan sune manyan burukan mu a yau...But,Sakaci,da kasala,da Baba kere na dan Adam,maida hankali a less priority, su suka fi rinjaye a rayuwar mu,Dan haka,Mu gyara ba mai wahala bane,zamu iya, kuma za mu samu abinda muke nema wurin Allah, duniya da lahira insha Allah...Allah ya bamu iko.
Twitter bariki ce, duk wanda ya zage ka, ka rama, duk wanda ya haka respect,ka basa, duk wanda ya zage iyayen ka, kaima ka zage masa iyaye tass tunda ba fin ka son su yayi ba. Karka sake ka dagawa wanda bai daga maka kafa ba.
🚨🎙️BUKAYO SAKA’s girlfriend, in an interview:
"After the Premiere League , saka came home very drunk. I had to treat him like a baby because he wouldn't stop celebrating the title. So I told him I loved him to calm him down. Then he replied,
'I love you too, Mikel.'
🚨🚨QUICK QUESTION: As a true Messi fan; assuming the only players left on the planet are RONALOD and BALLOTELI, who are you picking as your goat 🐐.
Be honest