
Idan Yarinyar Can ta fiya Zaqewa, Yaseen Saina Bada labarin Cikin Shegen Da Maman Su Tayi. Lokacin Da Wayon Mu Kafin Mu Canja Anguwa Sun Rabu Da Baban Yarinyar Bayan Shekara Biyu Kuma Aka Ganta Da Ciki Kuma batai Aure ba Kowa yasani. Naga Sai Wani Zaqewa Kikeyi kinajin Dadi ana Tonawa Mutane Asiri a Timeline. Toh Allah Baki Sa'a





























