Shikaweey Tech
610 posts

Shikaweey Tech
@ShikaweeyTech
I’m a digital content creator focused on teaching practical skills like graphics design and video editing. My goal is to help people grow and earn online.
Zaria, Nigeria Beigetreten Mayıs 2026
304 Folgt214 Follower

SALLAR DARE MABUƊIN BIYAN BUKATU
Aure kake nema? Kada ka yi wasa da sallar dare.
-
Aiki kake nema? Ka yawaita sallar dare kafin ka yawaita damuwa.
-
Kana son Allah Ya buɗe maka ƙofofin arziki? Kada ka bar sallar dare.
-
Kana neman natsuwar zuciya? Ka neme ta a cikin sujjadar dare.
-
Kana da wata buƙata? Ka ƙara kusanci ga Allah ta hanyar sallar dare.
-
Kana son canjin rayuwa? Ka fara da canjin dare.
-
Kana son nasara a duniya da lahira? Ka sanya sallar dare cikin jadawalinka.
-
Mafita kake nema? Wataƙila tana jiranka ne a raka’o’in dare.
-
Kana son amsar addu’a? Kada ka gajiya da ƙwanƙwasa ƙofar Allah a cikin dare.
-
Idan ka rasa komai, kada ka rasa sallar dare. Idan kana da sallar dare, har yanzu kana da babbar hanyar samun alheri.

Indonesia

Allah gave you another sunrise.
That's your sign to have hope.
Good morning
#1448 #IslamicNewYear
English

YADDA ZA KA TSABTACE PHONE NAKA:
🧹 Delete apps da ba ka amfani Dasu
🧹 Clear cache kowace mako (Sati)
🧹 Transfer photos zuwa Google Photos Domin ajiye su
🧹 Delete duplicate contacts Number Biyu Iri Daya
🧹 Unsubscribe daga emails marasa amfani
Phone naka za tayi sauri kamar sabuwa 📱
#HausaTech #PhoneTips

Filipino

明日で知華が亡くなってから3回目の月命日を迎えます。
この3か月、朝起きるたびに知華がいないことを思い出し、夢だったらよかったのにと思う日が今も続いています。
両親も祖父母も涙を流さない日はなく、私も友人たちに支えられながら何とか今日まで過ごしてきました。
まだ感情の整理はできていません。
そんな中ですが、少しでも知華のためになるならと思い取材を受けさせて頂きました。何を話したのか自分でもよく分からないくらいぐちゃぐちゃですが、知華のこと、この事故のことが少しでも多くの方に届けばと思っています。
皆様からいただいた温かいお言葉に、家族一同何度も救われてきました。本当にありがとうございます。
どうか多くの方に届きますように。
姉より
news zero@ntvnewszero
【辺野古事故から3か月…遺族が語る】 沖縄県 #辺野古 沖で起きたボート転覆事故からまもなく3か月 研修旅行で訪れていた 同志社国際高校2年の武石知華さん17歳が亡くなりました 「なぜ事故が起きたのか」真相究明のため発信を続ける 知華さんの家族を取材しました #櫻井翔 #newszero
日本語























