Shikaweey Tech
564 posts

Shikaweey Tech
@ShikaweeyTech
I’m a digital content creator focused on teaching practical skills like graphics design and video editing. My goal is to help people grow and earn online.
Zaria, Nigeria Katılım Mayıs 2026
283 Takip Edilen194 Takipçiler

@auwalkhan104 In sha Allah Wahalar da muka sha a Facebook Tiktok Zamu Fanshe anan.
Indonesia

A zaune kike. Baki tashi ba😂😂
Saaaaaf Saaaaaf✨🦋@Safreenarrhh
CHALLENGE ACCEPTED ✅ Let’s start with KATSINA,ZAMFARA then SOKOTO!
Euskara

Wallahi Nafisa Abdullahi has a strong point here. Duk wanda yake ganin batayi daidai ba, munafuki ne ko kuma jahili.
Billahilazeem, da haifar wasu yaran gwara mutum ya mutu baiyi aure ba. Yanzu meye amfanin haifar yara irin su Bello Turji?
Amma yan Arewa sai zallar munafurci kuka sa a gaba. To ubanwa ma yace aure wajibi ne a musulunci, idan mace batayi aure ba kun dinga surutu kenan, fiye da wacce ta kashe ruyuwa.
Indonesia


WARNING: If you are into (sports) betting or predicting markets, chances are that you are going to get addicted and it will ruin your life completely.
I am not being sentimental just professional advice..
Cases of people addicted to sports betting are becoming quite regular and leaving not just the individuals in social and economic abyss but the families as well...ADDICTION is a disease, let's watch it!
English

GASKIYA MAI ƊACI: BA KOWA DA KAKE GANI A X NE MAI KUƊI BA.
Bari nayi muku bayani. Masu shiga DM suna roƙona kuɗi, ni ma da kuke gani ba mai kuɗi bane. Aiki nake tuƙuru domin na rufa wa kaina asiri.
Abin mamaki ne, wasu maza ne cikakku, suna da waya da Data, amma maimakon su yi tunanin wata hanya ta neman na kansu sai su shiga DM suna roƙo.
Don Allah ku daina wannan dabi'a. Duk wanda Allah Ya ba lafiya, lokaci, waya da damar shiga intanet yana da abin da zai iya yi domin ya fara neman na kansa, ko da kaɗan ne.
Mu ƙarfafa neman na kai, mu rage dogaro da mutane.✊🙏


Indonesia
























