Angehefteter Tweet

YADDA ZAKA BUNKASA X ACCOUNT NAKA A CIKIN SAUKI:
1. Tabbatar da X dink Yayi (verify) — hakan yana ƙara ganin ka da fito da post naka
2. Nemo niche — ka mai da hankali kan abin da ka fi kwarewa a kai ko kakeson bada gudun mawa.
3. Gina alaƙa — kabi account da suke aiki sosai kuma ka kyautata hulɗa da su.
4. Ka kasance mai yawan replying — ka rika yin replying a ƙarƙashin manyan account ko tweets da suka yi viral ko wanda sukai engage naka.
5. Ka kasance maiyin engagement na gaskiya — ka rika like, repost, da comment kullum. Kada ka ɓace.
5. Shiga trends — ka rika bayar da ra’ayinka kan abubuwan da suke trending da wuri.
Sanya hotonka lokaci-lokaci — mutane ba sa son hulɗa da “ghost”.
Idan kana shirye don bunkasa X naka , yi comment
Indonesia

























