Barka da sallah CT
Eid Mubarak to you and your loved ones.
May this beautiful day bring peace to your heart, joy to your home, and endless blessings to your life.
May your prayers be accepted, your sacrifices rewarded, and your days ahead filled with happiness, good health, and success
Masha Allah barkanmu da sallah yan uwa da abokan arziki Allah yamaimaita muna wata shekara cikin koshin lafiya
Karku manta yaune ranar jumua kuyawaita salati wajen habibi manzon rahama annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
Bayan haka yan uwa na kuci kusha ky koshi kuyi hani an sannan muda bamuda aure Allah ya hore muna abunda zamuyi aure ya hayyu ya qayyum kusaka naga masu aure sai kwalele sukeyi muna bakomai mu tazurai zamu ci gaba da hakuri har lokacin aurenmu yayi koda nan da 2034 ne insha Allah🙄