

Champion Prodev
127 posts

@championprodev
Pythonist | Pentester | Cyber Automation | Web3 & Blockchain Dev | Technical Contributor & Community Support | Open to Web3 Roles & Tech Bounties












Hajiya Trustchain kenan, ba iya Web3 Jobs kawai muka tsaya ba! Ga wani labari daga daya daga cikin dalibanmu 👇 Bayan ta kammala karatu a Trustchain, @ZeeXeeusman0 ta shiga wani mawuyacin hali, kusan ta rasa 48k, bayan da Grok suka cire mata kudin. A wannan lokacine ta nuna banbanci tsakanin shigarta da kafin shigarta Trustchain Academy. Zee ta tuna da ilimin da ta koya a Trustchain, 👉 Ta san yadda ake amfani da AI cikin kwarewa 👉 Ta iya tsara prompt yadda ya dace 👉 Ta san yadda zata samo mafita daga AI akan matsalarta A karshe abinda ya faru da Zee shine: ✅ Ta gano matsalar ✅ Ta warware ta ✅ Ta dawo da kudinta ta hanyar amfani da AI See the power of knowledge and the power of Trustchain. Yawancin mutane suna amfani da AI ne kamar kowa, Amma daliban Trustchain sun zama kwararru (Pro) har suna aiki da AI kamar professionals. Har ma suna yi wa malaminsu lakabi da “AI” saboda irin zurfin ilimin da yake bayarwa 😂 Yau a arewa akwai makarantun da ake koyar da iya yadda zaka sarrafa AI kawai, mu a Trustchain duka munnhade wannan karatun cikin kwarewa a Web3 kuma muna koyarwa. Yanzu haka registration yana bude, ayi sauri ayi join kafin arufe. Trust the process 🎗️


