Trustchain Academy

394 posts

Trustchain Academy banner
Trustchain Academy

Trustchain Academy

@TrustChain0

Educating the Next Generation of Web3 innovators

Katılım Ekim 2025
33 Takip Edilen1.9K Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
Ana cigaba da registration na TrustChain Academy! Tsaya da ƙafarka ɗan baiwa, no time to waste. ➡️Kuna son samun aikin web3 ba tare da connection ba? TrustChain itace zaɓin ku! ➡️Kuna son samun ilimin web3 Jobs mai inganci daga ƙwararrun masana web3 Jobs? TrustChain itace zaɓin ka! ➡️Kuna neman ƙwarewa a fannonin web3 jobs domin samun $$$? TrustChain kuke buƙata! ➡️Kuna ganin yadda ake samun $$$ a Web3, amma baka taɓa samu ? TrustChain Scademy is your choice! ➡️Kana son ka samu web3 jobs ba tare da wani connection ba, tou kana buƙatar shiga wannan class ɗin! Wannan wata babbar dama ce da zata buɗe muku ƙofafin samun manya-manyan ayyuka a duniyar Web3 Jobs. Registration details: Buɗe rijista: 6th April, 2026 Rufe rijista: 6th April, 2026 Kuɗin rijista: ₦30,000 ko $20 kacal Account name: TrustChain Academy LTD Account number: 6380154483 Bank name: MoniePoint Turo da payment receipt ta telegram @Yusi0x Kar ku bari wannan damar ta wuce ku! Trustchain Academy, Always trust the process... CC: @Yusi0x @aliy_almustapha @CreativityEngr @Uthmankhan_
Trustchain Academy tweet media
Indonesia
1
0
8
678
Trustchain Academy retweetledi
𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊
Kwana biyar ya rage mu rufe registration a TrustChain. Idan har mun bada ilimi free da wani zai samu wannan me kake tunani a class namu?
𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊 tweet media
Indonesia
6
6
33
706
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Allahumma inni as'aluka unexpected rizq before Eid ul Adha. Ameen! We still have hope.
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
English
36
8
95
670
Trustchain Academy retweetledi
𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊
Assalamu alaikum. Akwai wani ɗan karamin Gig da muke dashi a hannu, Muna bukatar Kols dasuke da 5k+ followers a X. Idan followers dinka sunkai 5k Kayiwa @Uthmankhan11 dm a Telegram. Kamar yadda nace Gig din karami ne, so bawani aikin wahala bane kuma budget din bashi dayawa.
𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊 tweet media
Indonesia
5
5
61
484
Trustchain Academy retweetledi
𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊
Alhamdulillah Congratulations to me nashiga cikin winners duk da ba abinda yakaini ba kenan. Dayake ko a Trustchain muna koyar da dalibanmu yadda zasuyi hunting irin wadannan Opportunities din, toh amma munfi mayar da hankali wajen horar dasu akan Job hunting, wato yadda zasu nemo aiki da kansu. Toh nima abinda yakaini cikin wannan winners din job hunting ne. Kwanaki da ecosystem na TON sune pumping sainace a irin wannan lokacin tunda Liquidity yana samuwa akansu bari naduba naga wanne Opportunity zan iya grabbing, a kan hanya ta ta bincike saina binciko wanann project din, bayan na binciko dama mu a Trustchain munsan Contribution yana daga cikin top strategies na job hunting, saboda haka sai nafara bibiyar community din don naga menene abubuwan da akeyi nima nashiga ayi dani? Kawai sainaga wannan event din, kawai mini app dinka zaka bude kayi sharing wani poster a story dinka na Telegram, Shikenan kayi participate. Kamar wasa nayi kuma nashiga cikin winners har ma antura min reward din kamar yadda kuka gani a screenshot. Aikuwa haka nayi, ina gamawa na cigaba da bibiyar harma natura pitching anyimin reply kamar yadda zaku gani a screenshot na biyu. Sannan mu a Trustchain munsan cewa samun recognition ba karamar daraja bace, so fitar dani cikin winners kawai ba karamar dajara bace agurina ni da nake job hunting, kawai abinda nake bukata shine na cigaba da saka ido dakuma shiga harkokinsu da gaske. Babu mamaki nan da wani lokaci ku ganni tsundum acikin Team, Kamar yadda nake acikin team na Afrialpha, 9Cat Group da sauransu.
𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊 tweet media𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊 tweet media𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊 tweet media𝙐𝙩𝙝𝙢𝙖𝙣 𝙆𝙝𝙖𝙣 📊 tweet media
Indonesia
21
6
71
1.6K
Trustchain Academy retweetledi
Engr Aliyu
Engr Aliyu@aliy_almustapha·
Kada kayi missing ɗin wannan post ɗin zai iya chanja maka tunani Idan ba zaka raina kaɗan ba, tou ba zaka taɓa rasa opportunity ba. Wani so yake dole sai first gig ɗin shi ya samu $1K, kamar yadda yaga @Yusi0x, @Uthmankhan_, @CreativityEngr suke samu. Kaicon ka, ɗan baiwa... Bai san suma ba, ranar da suka fara Web3 suka fara samun $1K ba. It's a long TIME JOURNEY. Idan kayi haƙuri da kaɗan mai albarka, sai ka samu $1K ba tare da wata wahala ba. Amma mutanen mu akwai su da raina kaɗan. A @TrustChain0 Academy, student suna nan suna winning, duk da mutane suna ganin cewa babu aiki! Shin ko babu aiki a Web3? @Yusi0x yayi wani posting a kwanakin baya yana cewa, ganda tare da rashin research da rashin exploring yasa mutane suna ganin cewa babu aiki a Web3. Tabbas akwai opportunities a Web3. Wallahi rashin bincike da exploring yasa bama samun su. Wani ya raina wata ƴan $5 ko $10, shi kawai $100 shine minimum gig ɗinda yake chasing. Bro, Shine your Eyes, is better you should get $10 than to sit down, notin dey in your pocket. Idan kaji wani OG yace ba zai karɓi aikin $50 ba ko $100, tou ka sani cewa, "kowace tsintuwa da mai ɗaukar ta." Bari na fito maka da karatun a fili. Idan ƙaramin yaro ya tsinci ₦10, zai kama jin ɗadi yana celebrating ba? Kai kuma, ko kallo bata isheka ba, domin ko Pure water ba zata saya maka, depending a gurin da kake rayuwa. Ina fatar karatun ya fita fes-fes? To, madalla! Dabara ta rage ga mai shiga rijiya, inji Malam bahaushe! Ko dai ɗan baiwa yayi karatu, ya nemi SKILLS, yana kama research, yana samun na biyan bukatun sa. Ko kuma jiki magayi. NAJERIYA kake, baka buƙatar motivation. Allah yasa mu wanye lafiya! Na barku lafiya.
Engr Aliyu tweet media
Indonesia
27
20
151
5.3K
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
Meet @Founder_ATEG a forward-thinking builder and strategic leader, the CEO & Founder of @Ateg_Capital, a real estate initiative redefining how value is created and captured in housing systems. The mission is clear: build a scalable, transparent, and long term housing framework that expands access, strengthens affordability, and creates sustainable generational value.
English
0
0
0
11
CoinMarketCap
CoinMarketCap@CoinMarketCap·
Which founder changed how you think about crypto?
English
510
35
519
91.6K
Anndy Lian
Anndy Lian@anndylian·
Name a founder that I should know.
English
408
10
303
33.8K
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
Winners build in every market condition. Congratulations to our alumnus @SaniSalisu0 on securing a new Web3 role as a Moderator. Another strong win from the @TrustChain0 Academy ecosystem. At @TrustChain0 Academy, we don’t wait for bull markets to create opportunities. We equip people with practical skills that stay valuable in both bull and bear cycles. This is what growth, consistency, and real learning look like. CC: @Yusi0x @aliy_almustapha @CreativityEngr @Uthmankhan_
Sani Salisu@SaniSalisu0

Excited to officially join @CarryDEX as a community Moderator What started as curiosity quickly became conviction. I saw the vision, engaged with the community, stayed consistent, and now I’m proud to be part of the team helping shape the future of this growing ecosystem. Grateful for the opportunity. This is just the beginning. Let’s build. 🤝 Thank you @TrustChain0 academy for equiping me with knowledge

English
11
0
18
261
Sani Salisu
Sani Salisu@SaniSalisu0·
Excited to officially join @CarryDEX as a community Moderator What started as curiosity quickly became conviction. I saw the vision, engaged with the community, stayed consistent, and now I’m proud to be part of the team helping shape the future of this growing ecosystem. Grateful for the opportunity. This is just the beginning. Let’s build. 🤝 Thank you @TrustChain0 academy for equiping me with knowledge
Sani Salisu tweet media
English
28
4
39
913
Ibrahim Dajin
Ibrahim Dajin@Ibrahim_Dajin·
So the great @TrustChain0 Motto is now widely used by renowned projects. Glad we are among the great shift. Trust the process
Xpend@JustXpend_ai

Great news aligned for the month of May. - Completion of ambassadors review and kick off. - Application release across iOS and android mobile devices. - Winners announcement for our $3,000 @SuperteamNG creators bounty. - Public launch and acceleration of The Xpend B2B model. - More events in partnership with creators and brands alike. If you can see this post, count yourself early. Cos you're.

English
1
0
2
41
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
Assalam Alaikum wa rahamatullah, good morning everyone, Ina mana fatan alkhairi. First of all, congratulations to all those that joined this great academy, glad you trust us. Kamar yadda mukayi sanarwa can baya zamu rufe registration jiya sannan mu fara karatu gobe, abubuwa sun canxa. Jiya team na TrustChain munyi meeting kuma wasu dalilai sun saka mun daga rufe registration har zuwa 4th June, za kuma mu fara karatu immediately 6 June Insha Allahu. Immediately bayan sallah kenan. Muna fatan zaku qara hakuri, wannan dalilai zasu amfani makaranta ne da duk students da zasuyi karatu a ciki, domin muna tsara wani abu ne babba, we want give you best of best, duk batch muna kokarin gyara wasu abubuwan mu kuma adding wasu da muke ganin zasu amfani students wajen samun aiki a web3. Wanda kuma basu samu damar registration ba wannan wata babbar dama ce, an samu karin sati uku. Muna kara baku hakuri, Thank you 🙏 CC: @Yusi0x @aliy_almustapha @Uthmankhan_ @CreativityEngr Trust the process.
Trustchain Academy tweet media
Filipino
7
3
20
314
Trustchain Academy retweetledi
𝐘𝑢𝙨𝓲
𝐘𝑢𝙨𝓲@Yusi0x·
Assalam Alaikum wa rahamatullah, good morning everyone, Ina mana fatan alkhairi. First of all, congratulations to all those that joined this great academy, glad you trust us. Kamar yadda mukayi sanarwa can baya zamu rufe registration jiya sannan mu fara karatu gobe, abubuwa sun canxa. Jiya team na TrustChain munyi meeting kuma wasu dalilai sun saka mun daga rufe registration har zuwa 4th June, za kuma mu fara karatu immediately 6 June Insha Allahu. Immediately bayan sallah kenan. Muna fatan zaku qara hakuri, wannan dalilai zasu amfani makaranta ne da duk students da zasuyi karatu a ciki, domin muna tsara wani abu ne babba, we want give you best of best, duk batch muna kokarin gyara wasu abubuwan mu kuma adding wasu da muke ganin zasu amfani students wajen samun aiki a web3. Wanda kuma basu samu damar registration ba wannan wata babbar dama ce, an samu karin sati uku. Muna kara baku hakuri, Thank you 🙏 CC: @Yusi0x @aliy_almustapha @Uthmankhan_ @CreativityEngr Trust the process.
𝐘𝑢𝙨𝓲 tweet media
Filipino
19
4
62
857
Trustchain Academy
Trustchain Academy@TrustChain0·
"Why Many People Fail in Web3 Jobs (Truth Nobody Tells You)" Wannan shine topic da zamu tattauna a space dinmu na Yau. Kamar kowanne week wannan satin munyi muku babban kamu. Wannan satin muna tare da babban Shehi a Web3 kuma mentor ga daruruwan yan baiwa wato @fuchaweb3. Zamu sha karatu kudai ku tara yau karfe 9:00PM a X handle na @TrustChain0. Sorry for the late announcement. CC: @Yusi0x @Uthmankhan_ @CreativityEngr @aliy_almustapha Space link akasa 👇
Trustchain Academy tweet media
Indonesia
3
5
35
1.2K