AB Crypto💻💰
3K posts

AB Crypto💻💰
@ABCrypto_0x
Web3 Content & Strategy | Navigating | an infoGraphics Designer🌄
Nigeria 가입일 Mayıs 2024
440 팔로잉435 팔로워

@S_M_Danpullo Abinda muketa fama dashi kenan, wlh zanyi follow back din mutum daga Baya sainaga yayi unfollow dina, Kuma masu kanan account sunfi yinhaka
Indonesia

Abinda mutane da yawa basu sani ba shine, algorithm na X yafi pushing content naka zuwa ga mutanen da kuke following juna. Which means, idan kayi following mutum yayi follow back sai kuma ka koma kayi unfollow nashi, kamar kana cewa baka bukatar ganin contents nasa kaima baka bukatar a nuna masa content dinka.
Basicall you hurting yourself… hassada mugun ciwo 😁😁😌
Indonesia






























