Boddi
6.5K posts

Boddi
@HalimaBichi
My whole existence revolves around my beloved Muhammad Rasulillahﷺ
Kano, Nigeria 가입일 Şubat 2020
744 팔로잉3.2K 팔로워

Mude muna dan yi ma juna murmushi 😅
Boddi@HalimaBichi
Wai mutum ya hadu da dan gidansu a hanya amma suyi kamar basu sanka ba🥹
Türkçe

Baffa and Haleemah😂😂
Haleemah tace ko a ina zata gan shi in dai a waje ne ba zata qara nuna ma ta san shi ba tunda yyi ma ta haka sau daya😭😂
Boddi@HalimaBichi
Wai mutum ya hadu da dan gidansu a hanya amma suyi kamar basu sanka ba🥹
Indonesia

@HalimaBichi Shegu Yan gidan da muke haya haka suke haushi abun take ban Nima na koya yanzu har nafisu iyawama
हिन्दी

@HalimaBichi Toh mutum din Shima sai yayi kamar bai sansu ba. Tit for Tat
Indonesia

@HalimaBichi That's the standard or what are you thinking¿
English

@HalimaBichi Ay fa gudun raini muke, irin ba dama din nan!
Filipino














