Web3PSS
16.3K posts

Web3PSS
@Web3PSS
|| PSS || Ambs Mental Maze || Crypto&Web3 Enthusiast || Advocator || Hunter || Open to Connections ||



Wato akwai wani abu da nayi observing recently mutane sunayi kuma na kasa gane menene hikimar yin hakan. Mutum zaiyi following naka kamar gaske, kana yin following shi kuma sai ya zagaye yayi unfollowing naka. Ni banga abun mugunga a cikin following na mutum ba ko kuma engaging na content nashi, because abinda zai samu ba zai yi affecting na abinda kai zaka samu ba, toh menene abun muguntar. Wato akwai wani nauyi na ha’inci da yaudara, bakin ciki da kuma kyashi. Wallahi irin wadannan abubuwan sune suke hana mutanenmu da yawa cigaba a rayuwa; hassada da kyashi. Personally don kayi unfollow nawa I don’t care, but I feel is not right ya zama ka shigo da irin wannan nau’in na yaudara a cikin fafutukarka ta online. Allah ya rabamu da bakin ciki da kyashi… amin





















