BitKova Academy

1.3K posts

BitKova Academy banner
BitKova Academy

BitKova Academy

@BitkovaHub

Empowering learners through our comprehensive crypto education platform. Join us online at https://t.co/6D4VsNWS4v or visit our Kano/Kaduna/Bauchi/Yola Offices.

Gombe, Nigeria Katılım Nisan 2021
70 Takip Edilen15.2K Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Assalamu alaikum, Tsarin ajinmu na ONLINE 🌎 kamar haka yake: 🔸 Muna amfani da Telegram don gudanar da aji. 🔸 Tsawon aji sati shida (6) ne. 🔸 Ranakun Karatu kuwa, sau huɗu a sati kamar haka: 1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana. 2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare. 3. Ana recording na duk classes don students 4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa 5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ɗalibai wajen fahimtar aji. 6. Kudin ajin online ₦20,000 ne. 6733340694 BITKOVA DIGITAL HUB LTD, Moniepoint . . ========================= Sannan akwai ajin *PHYSICAL/OFFLINE,* wanda ake gudanarwa asabar da Lahadi kawai a: 1. Kano ₦30,000 2. Bauchi ₦30,000 3. Gombe ₦30,000 ================================= 📌 Bayani akan Registration na 2026B 🔹Yanzu haka ana registration na ajin 2026B 🔹Zamu rufe Registration 8th May, 2026B 🔹Zamu fara ajin 2026B, Asabar, 20th June, 2026. Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy. Idan kana da wani tambaya ko neman karin haske, kofarmu a buɗe take. 6733340694 BITKOVA DIGITAL HUB LTD, Moniepoint 🏧 Idan kayi payment Ka tura min shaidar biya ta WhatsApp. Bitkova Academy, Makarantar ku abin alfaharinku 💙 Mun gode.
BitKova Academy tweet media
Indonesia
1
2
28
771
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Saƙon Jaje Daga Bitkova Academy zuwa ga Mal. Sunusi Ɗan Jumma Ali Assalamu Alaykum Warahmatullaahi wa barakaatuhu. A madadin Bitkova Academy, muna miƙa saƙon jajenmu ga Malam @SunusiMinjibir, team na project ɗin, da kuma ɗaukacin al'ummar wannan project a faɗin duniya bisa wannan ibtila'in da aka samu. Mun san irin raɗaɗi, zafi da irin wannan lamari yake haifarwa, ba ga waɗanda abin ya shafa kai tsaye kaɗai ba, har ma ga Community da suka bada lokacinsu, amincewarsu, da jarinsu a wannan Project ɗin. Muna addu'ar Allah Ya ba haƙuri, da juriyar shawo kan wannan jarabawa, Ya sauƙaƙa al'amurra. Allah Ya kawo mafita, Ya maye gurbin abin da aka rasa da mafi alheri, Ya kuma kare dukkan al'ummar Web3 daga irin waɗannan ƙalubale a nan gaba. Daga Bitkova Academy Makarantar ku, abin alfaharinku 💙
BitKova Academy tweet media
Indonesia
17
41
382
5.7K
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Dogaro da Kai Ya Fi Jira Taimako A da ana cewa sai ka samu aiki kafin ka samu kuɗi. Yau kuma duniya ta canza. Mutum na iya koyon Blockchain da Web3, ya zama trader, developer, content creator, community manager, ko marketer, yana samun dama daga ko'ina cikin duniya ba tare da ya bar gidansa ba. Abin da ya rage gare ka shi ne ka yanke shawarar fara koyo. Ka daina jiran wanda zai canza rayuwarka. Kai ne zaka gina ta. A Bitkova Academy, mun yi imani cewa ilimi shi ne babban jari. Duk skill da ka koya a yau na iya zama hanyar samun damar da za ta canza rayuwarka gobe. Ka tsaya da ƙafarka. Ka gina ƙwarewarka. Ka gina makomarka.
BitKova Academy tweet media
Indonesia
4
2
28
1.1K
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
We're proud to see our Lead Marketer, Engr. Aliyu Almustapha, representing @Ateg_Capital on the conference stage and helping drive meaningful conversations around blockchain powered housing in Africa. His commitment to education, innovation, and ecosystem building continues to create value across Web3 communities. Congratulations on another impactful appearance. The future belongs to those who build it. Keep raising the standard. Keep representing.
Engr Aliyu@aliy_almustapha

Building the Future of Housing in Africa Last Saturday, I had the privilege of representing ATEG Capital as a panelist at the @Africansservice × @flapdotsh Web3 Conference in Kaduna. I shared our vision for transforming housing through blockchain, our Hybrid Stability Model, and a Rent to Own ecosystem designed to make homeownership more accessible. What stood out most was the genuine interest and thoughtful conversations that followed. From scalability and regulation to adoption and long term sustainability, it was encouraging to see so many people committed to building real world solutions. Connecting with founders, builders, investors, developers, creators, students, traders, and Web3 enthusiasts reinforced one thing: Africa is ready for blockchain powered housing solutions. My appreciation to Co-founder of Africansservice, @SalimboyAfrica, the organizer, fellow panelists, and everyone who engaged with @ATEG_Capital. The conversations have started. Now it's time to build. ATEG Capital Empowering Generations. Building Tomorrow.

English
0
0
5
743
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Ka Zuba Jari a Kanka Farko Mutane da yawa suna kallon ilimi a matsayin kashe kuɗi. Amma masu nasara suna kallonsa a matsayin jari. Idan ka kashe kuɗi wajen nishaɗi, kayan sawa, ko abubuwan da ba su da amfani, kuɗin zai ƙare. Amma idan ka saka kuɗinka wajen koyon skill kamar Crypto Trading da Web3, kana gina wata hanya ce da za ta iya ci gaba da samar maka da damarmaki da kuɗaɗen shiga na har izuwa ƙarshen rayuwarka. Babban asara ba ita ce kashe kuɗi wajen koyon ilimi ba. Babban asara ita ce ka ƙi saka jari a kanka, alhali lokaci yana wucewa. Ka fara gina kanka yau, domin ilimin da ka samu yau na iya zama tushen nasararka gobe. Ɗan baiwa, wane skill kake son koya a wannan shekarar? #BitkovaAcademy #CryptoTrading
BitKova Academy tweet media
Indonesia
4
2
19
994
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Ɗan baiwa ka sani kasuwa ba ta bin analysis ɗinka, tana bin abin da take so. Kai kuma aikinka shi ne ka koyi yadda za ka karanci motsinta. Yawancin sababbin traders suna rasa kuɗi saboda suna son su yi analysis inda kasuwa za ta tafi. Ƙwararren trader kuwa ba ya yaƙi da kasuwa. Yana jira. Yana nazari. Yana bin chart. Sannan ya ɗauki mataki a lokacin da ya dace. A Trading, ba wai wanda ya fi yin analysis ne yake samun riba ba. Wanda ya fi bin tsarin kasuwa da gudanar da PROPER risk management cikin hikima shi ne yake da damar cin nasara na dogon lokaci. Ka daina yin trading da zato. Fara yin trading da ilimi, tsari, da horo. A Bitkova Academy, muna koya maka yadda za ka fahimci kasuwa, ka karanta charts, kuma ka gina ƙwarewar da za ta amfane ka na rayuwa. Ka tuna: "Kada ka yi hasashen kasuwa. Ka koyi yadda za ka amsa abin da take nuna maka." #BitkovaAcademy #CryptoTrading
BitKova Academy tweet media
Indonesia
2
1
16
936
Msageer
Msageer@Msageer_·
My friend called me excited 😂 Said he found a crypto coin that "guaranteed" 50% monthly returns. I asked who guaranteed it, this shouldn't happen in 2026 Bru. He said: "The Telegram admin" I stayed quiet for 4 seconds. Said: "Brother run" 😂 Guys uaranteed returns in crypto is always a red flag, no exceptions. What is the most suspicious crypto promise you have ever seen? 👇
English
3
1
12
538
BitKova Academy retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
What financial book 📚 have you Read before? Drop your recommendation and help other Arewa readers below 👇
English
23
9
98
6.4K
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
"Annabi Muhammad ﷺ kafin ya zamo Annabin Allah, sai da ya kasance ɗan kasuwa, mai cikakken gaskiya a mu'amalarsa na kasuwanci har ya sami sunan Al-amin (mai gaskiya). Ƴan kasuwanmu, a rike gaskiya wajen mu'amala." Sir Mahmoud Sardauna
BitKova Academy tweet media
Indonesia
5
9
40
1.2K
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Ku yawaita salati ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad ﷺ. Ku karanta Suratul Kahfi domin samun haske da kuma kariya daga Dujal. Jumu'at Kareem daga Bitkova Academy Makarantar ku, abin alfaharinku 💙 Note: This is an investment Advice
BitKova Academy tweet media
Català
1
3
23
809
Aminu Musa Nahuche
Aminu Musa Nahuche@Nahuche112·
Alhamdulillah ya Khaliqu Nagode 🙏 A new milestone unlocked, I'm always proud to be a one of the young men that benefit with @BitkovaHub By the grace  of Allah, I have successfully completed my course in cryptocurrency and Blockchain Technology, at Katsina state.
Aminu Musa Nahuche tweet media
English
2
0
2
74
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Assalamu alaikum, Tsarin ajinmu na ONLINE 🌎 kamar haka yake: 🔸 Muna amfani da Telegram don gudanar da aji. 🔸 Tsawon aji sati shida (6) ne. 🔸 Ranakun Karatu kuwa, sau huɗu a sati kamar haka: 1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana. 2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare. 3. Ana recording na duk classes don students 4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa 5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ɗalibai wajen fahimtar aji. 6. Kudin ajin online ₦20,000 ne. 6733340694 BITKOVA DIGITAL HUB LTD, Moniepoint . . ========================= Sannan akwai ajin *PHYSICAL/OFFLINE,* wanda ake gudanarwa asabar da Lahadi kawai a: 1. Kano ₦30,000 2. Bauchi ₦30,000 3. Gombe ₦30,000 ================================= 📌 Bayani akan Registration na 2026B 🔹Yanzu haka ana registration na ajin 2026B 🔹Zamu rufe Registration 8th May, 2026B 🔹Zamu fara ajin 2026B, Asabar, 20th June, 2026. Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy. Idan kana da wani tambaya ko neman karin haske, kofarmu a buɗe take. 6733340694 BITKOVA DIGITAL HUB LTD, Moniepoint 🏧 Idan kayi payment Ka tura min shaidar biya ta WhatsApp. Bitkova Academy, Makarantar ku abin alfaharinku 💙 Mun gode.
BitKova Academy tweet media
Indonesia
0
1
10
1K
Engr Aliyu
Engr Aliyu@aliy_almustapha·
Alhamdulillah. 🤍 A new milestone unlocked. By the grace of Allah, I have successfully completed my Diploma in Blockchain Technology from Baze University Abuja. This achievement represents more than a certificate. It represents curiosity, commitment, continuous learning, and the journey of positioning myself within one of the most transformative technologies of our time. Blockchain is reshaping how the world thinks about trust, ownership, finance, and digital innovation. Being part of this ecosystem means embracing knowledge, building skills, and contributing to the future. I am grateful to my parents, lecturers, colleagues, family, and friends whose support, guidance, and prayers played a significant role throughout this journey. This is not the end, but another step toward greater learning, contribution, and impact in the Web3 industry. May Allah make this knowledge beneficial and grant us the ability to use technology to create value for our communities and the world. Alhamdulillah.
Engr Aliyu tweet media
English
131
16
340
6.1K
Engr Aliyu
Engr Aliyu@aliy_almustapha·
The blockchain industry has proven it can create digital assets. The next challenge is proving those assets can create lasting economic impact. I shared my research perspective on @Ateg_Capital & its @BitMartExchange listing, and the growing shift toward utility-driven blockchain ecosystems. Read the full analysis below: @aliyualmustaphaa/blockchains-next-challenge-isn-t-technology-17b75988b789" target="_blank" rel="nofollow noopener">medium.com/@aliyualmustap
English
6
1
25
1K
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Shin akwai wani kasuwanci da babu asara cikinsa? Eh, akwai. Shi ne kasuwancin da ribarsa ba ta taɓa salwanta: ibada da duk wani aiki na alheri da zai kusantar da kai ga Ubangijinka. Amma idan muka dawo harkokin duniya fa? ✅ Crypto yana bada riba, amma akwai asara cikinsa. ✅ Forex yana bada riba, amma akwai asara cikinsa. ✅ X Monetization yana bada kuɗi, amma akwai asara cikinsa. ✅ DEX Trading yana bada riba, amma akwai asara cikinsa. ✅ Arbitrage yana bada kuɗi, amma akwai asara cikinsa. ✅ Stocks suna bada riba, amma akwai asara cikinsu. ---------------------------------------- Gaskiya ita ce: Babu wata hanyar samun kuɗi da babu haɗarin asara a cikinta. Saboda haka, idan baka shirya karɓar yiwuwar asara ba, kar ka taɓa duk wani nau'i na kasuwanci musamman na online. Amma idan ka zaɓi shiga Crypto, Forex, Stocks, DEX Trading ko wata sana'ar saka jari, to ka fara da fahimtar cewa: Kamar yadda ake samun riba, haka ma ake fuskantar asara. "Hannun da ya kirga riba, wata rana zai kirga asara" Sannan shi nasara ba wai gujewa asara ba ce, asara wani ɓangare ne na nasara Nasara ita ce koyon yadda za ka sarrafa asara, ka kare jarinka, sannan ka ci gaba da tafiya har ka kai ga ribar da kake nema. Zaka iya samun ilimi mai zurfi a nan Bitkova Digital Hub don wanke dattin TSORON ASARA da ke hanaka shiga waɗannan kasuwanni Ina fatan ka fahimci wannan saƙon, ɗan baiwa. 💙 Credit: Sir @Mahmoudsardauna CEO & Lead, Bitkova Academy
BitKova Academy tweet media
Indonesia
2
0
20
882
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Assalamu alaikum, Tsarin ajinmu na ONLINE 🌎 kamar haka yake: 🔸 Muna amfani da Telegram don gudanar da aji. 🔸 Tsawon aji sati shida (6) ne. 🔸 Ranakun Karatu kuwa, sau huɗu a sati kamar haka: 1. Asabar da Lahadi 10 na safe zuwa 12:30 na rana. 2. Talata da Alkhamis 8:30 zuwa 10:00 na dare. 3. Ana recording na duk classes don students 4. Muna da PDF materials na karatu da videos cikin harshen Hausa 5. Akwai assignments da practicals don taimakawa ɗalibai wajen fahimtar aji. 6. Kudin ajin online ₦20,000 ne. 6733340694 BITKOVA DIGITAL HUB LTD, Moniepoint . . ========================= Sannan akwai ajin *PHYSICAL/OFFLINE,* wanda ake gudanarwa asabar da Lahadi kawai a: 1. Kano ₦30,000 2. Bauchi ₦30,000 3. Gombe ₦30,000 ================================= 📌 Bayani akan Registration na 2026B 🔹Yanzu haka ana registration na ajin 2026B 🔹Zamu rufe Registration 8th May, 2026B 🔹Zamu fara ajin 2026B, Asabar, 20th June, 2026. Muna fatan kasancewarka cikin wannan makaranta mai albarka na Bitkova Academy. Idan kana da wani tambaya ko neman karin haske, kofarmu a buɗe take. 6733340694 BITKOVA DIGITAL HUB LTD, Moniepoint 🏧 Idan kayi payment Ka tura min shaidar biya ta WhatsApp. Bitkova Academy, Makarantar ku abin alfaharinku 💙 Mun gode.
Indonesia
0
0
2
180
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Ɗan baiwa tsaya da ƙafarka. Duniya ta canza. Yau ba sai ka jira gwamnati ko wani ya baka aiki ba kafin ka fara samun kuɗi. Abin da ake buƙata shi ne ilimi da ƙwarewa. Mutane da yawa suna bata lokaci suna jiran dama, alhali wasu suna gina damar da kansu ta hanyar koyon skills masu amfani. Kowane skill da ka koya yau na iya zama hanyar samun kuɗi gobe. Crypto Trading, Web3 Jobs, Graphic Design, Content Writing, AI, da sauran skills na zamani suna buɗe ƙofofi ga matasa a ko'ina cikin duniya. Ka daina cewa "zan fara nan gaba." Mafi kyawon lokacin da zaka fara gina kanka shi ne yanzu. Ka yi amfani da lokaci wajen koyo, ka yi haƙuri wajen koyon sana'a, ka ci gaba da gina kanka kullum. Bayan wasu watanni ko shekaru, za ka gode wa kanka saboda matakin da ka ɗauka yau. Ka tuna: Ba wanda zai gina makomarka fiye da kai. Ana cigaba da registration na AJIN 2026B duba comment section 👇
BitKova Academy tweet media
Indonesia
1
1
6
915
BitKova Academy
BitKova Academy@BitkovaHub·
Bitkova Academy, Makarantarku, abin alfaharinku 💙
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna

Northern Nigerian parents when you say “Ina aiki online”: “Toh yaushe zaka fara aikin gaske?” 😭 Ni lokacin da na fara Crypto aka cewa babanmu, Mahmoud ya shiga FREEMASON. Cikin ikon Allah dukkansu sai da suka yi karatu a ƙarƙashin makarantarmu na @bitkovahub. Shawara: Mu da muke matsayin iyaye da yayye, mu rika ƙarfafa kannenmu da ƴaƴanmu da suke fafutuka a online. Su kuma masu aiki a online ku rika haɗawa da aikin zahiri kamar provision ko shagon waya ko na computer. Ya Allah ka karawa nemanmu albarka.

Indonesia
0
1
8
194
BitKova Academy retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Northern Nigerian parents when you say “Ina aiki online”: “Toh yaushe zaka fara aikin gaske?” 😭 Ni lokacin da na fara Crypto aka cewa babanmu, Mahmoud ya shiga FREEMASON. Cikin ikon Allah dukkansu sai da suka yi karatu a ƙarƙashin makarantarmu na @bitkovahub. Shawara: Mu da muke matsayin iyaye da yayye, mu rika ƙarfafa kannenmu da ƴaƴanmu da suke fafutuka a online. Su kuma masu aiki a online ku rika haɗawa da aikin zahiri kamar provision ko shagon waya ko na computer. Ya Allah ka karawa nemanmu albarka.
Mahmoud Sardauna tweet media
Indonesia
44
13
159
2.5K