Sabitlenmiş Tweet
Yaseer Xango Crypto
871 posts

Yaseer Xango Crypto
@9jacryptotiger
📊 Crypto-spot Trader | Fundamental & On-Chain Analyst 📈 Price Action & ICT Trader | Advisor 💡 Problem Solver| Co-Founder & CEO at (GTC) #CryptoNews provide
Kaduna, Nigeria Katılım Ocak 2025
1.2K Takip Edilen527 Takipçiler

@Engr3080 @Yusi0x @9jacryptotiger @Humaidagraphics Innan fahimta wannan mai kwalelen kai din shiya hada team kuma ya shirya komai kasan ya fisu kudi 😂🤣
Indonesia

Yau bari kuji wata gaskiya.
Akwai mutanen da idan har ace nasan suna cikin team na $MAHUTA wallahi ko $1 dina ban iya sakawa.
Magana ta gaskiya shine Barr Abdulhadee da wasu daga cikin team din irinsu Ibrahim Kamina da kyakkyawar niyya sukayi token din nan.
Amma da yawansu sun shiga token din ne saboda Oga Sunusi bai saka su cikin team dinsa ba, kuma wallahi shiyasa team din $SUNUSI ya fita na daban, dan wallahi ina tabbatar muku da ba’a samu matsarar hacking din nan ba da yanzu $SUNUSI ko bai kai $10M ba to ya wuce $5M.
Team ne da wallahi duk wanda yake ciki har shi Ogan yayi babbar asara dalilin hacking din nan.
Har aka kai $3.8m din nan babu team member da yayi niyyar siyarda token dinsa, saboda kowa yasan tafiyar doguwa ce kuma gani ake 3.8m ba komai bane face starting point, duk da cewa babu wanda aka ba kyauta kowa siye yayi a kasuwa amma ba wanda ya siyar, shiyasa duka team ma suka shiga asara da incident din ya faru.
$SUNUSI an masa plans har na fin shekara wallahi, sai wannan incident din ya faru ya rushe ko wanne plan.
To ranar da aka dawo za’a cigaba da tafiya da token din $SUNUSI a maimakon canxa sabo zaku ga mostly na team members din sunce oga ya 6ata musu rai, kunsan dalili? Saboda duk mun siyar da namu bayan ance ba za’a cigaba da tafiya dashi ba, muka tashi washe gari oga yaje yayi buyback yayi burning ba tare da fada ma team members ba, sannan yazo ya sanar cewa da $SUNUSI za’a cigaba da tafiya, team members basuji dadi ba saboda bai sanar dasu ba suka mayar da token dinsu da suka siyar wanda duk wani project ana ba team members wannan damar, amma oga sunusi idonsa ya rufe community ne gabansa ba team members ba har token ya koma kusan $250k team members basu siya ba.
Nazo nayi posting da cewar dashi za’a cigaba sai mutane suka fara cin mutumci suna cewa “kuma kunce a siyar” “akwai mutafurci, akwai yaudara”
Shiyasa sai na koma gefe nayi shiru saboda ni ga baqin cikin na siyarda token dina a asara kuma anzo an cigaba da tafiya dashi, idan kuma nayi posting dan baiwa ya zage ni while nima ina cikin halin da yake ciki.
Amma wallahi live da oga sunusi yazo yayi naga yadda ya wani rame cikin kwana biyu da yin wannan abun na tausaya masa na masa duk wani uzuri nace kuma zan cigaba da pushing $SUNUSI.
Amma kunga mostly wancan masu creating token din dan sunga wasu sunyi ne babu su a ciki, kuma wasun su gwanaye ne, da hadamammu kuma, kuma cin amana ba komai bane a wajensu, shiyasa $MAHUTA ko $1M basu bari yaje ba suka ci amanar bareester suka siyar da abunda suke holding.
Shi kuwa $GAYU daman shi yaje yaci karensa ba babbaka shi kadai abunsa, gara ma shi.
Yanzu idan kuka duba $SUNUSI anyi hacking an kwashe rabin supply amma a yanzu ya linka dukkansu marketcap duk da haka, kuma ina tabbatar muku har yanzu akwai potential na $SUNUSI zai yi running massively, zai koma ATH indai team din basu gaji ba.
$MAHUTA team ne suka saye 70% na supply, shiyasa sukayi launching dinsa cikin dare, suka saye supply din, shiyasa ba kowa zaice ma ya gansa around $50k to $100k ba.
Bayan community sun shiga kuma wasu daga cikin team din suka dumper akansu.
Amma taya su da suke riqe da supply 70% har project din yayi -90% idan ba team bane sukayi wani abu.
Kai a yadda zaka kalli project din zakasan sun shirya sosai, amma kash! Akwai maciya amana a cikinsu, wanda basu jin kunyar kowa akan kudi.
Ni dai zan koma gefe, idan ba $SUNUSI ba babu token din da zan kara pushing sai dai idan biya na Dev din yayi, daman ni web3 jobber ne.
Ba fa akan $SUNUSI aka fara crypto projects a Arewa ba, ni nan wallahi nayi ma wani dan Arewa community management ya riqa biya na naira 300k duk watan duniya, zan saka screenshot a comment section.
To daman ni web3 jobber ne, idan zakuyi creating na token dinku zaku iya dauka na aiki, community management, growth strategist, kuma daman ni tuni meme token marketer ne, zan kuma iya muku handling na socials dinku.
Amma wallahi an daku.
Allah yasa mu dace.




Indonesia

@Engr3080 @Yusi0x @ChanaShuai45970 @Humaidagraphics Ai ogah idan na tuna shine na biyu dana yarda dashi a crypto space kuma yayi irin maganar nan wllh sai naga kamar a mafarki, abun ya girgiza ni, nayi mamaki, shiyasa bazan qara yarda da kowa ba wllh a crypto in badda yan team din mu.
Indonesia

@Yusi0x Gabadaya munsam Wanda sukaci amanarmu Babu Wanda yabani mamaki irin silent killer yanxu kam saidai mu Kalli mutum 👀👀 idonmu ya Bude in Sha Allahu $60 bazai tafi abanxaba bazasuyi karshe me kyauba Yan iska tsinannu azzalumai
@9jacryptotiger
@ChanaShuai45970
@Humaidagraphics
Indonesia

@ChanaShuai45970 @SALISU_AUWAL99 @Engr3080 @Humaidagraphics Just enough to heal, not enough to break 👌
English

@SALISU_AUWAL99 When fate has decided to strike you down what is the amount of cry can help
Ina fatan ka fahimta 👀
@9jacryptotiger
@Engr3080
@Humaidagraphics
English

5k holders 🔥🔥🔥
Humaida@Humaidagraphics
5,000 holders isn't just a number it's 5,000 people who believe in the vision. The legacy keeps growing, one community at a time,Strong communities aren't built overnight they're built on trust, education, and consistency. Here's to the next milestone🐂💚 $MAHUTA #Solana
English

@Abdulhadi021 Masha Allah, Allah yaji kan Ogah Nasir i mahuta Allah ya haskaka makwancin sa
Indonesia
Yaseer Xango Crypto retweetledi

Mun samar da explorer da take bibiyar token din $MAHUTA da ganin duk abinda yake wakana akai...👇
naseerintelligence.com
Indonesia
Yaseer Xango Crypto retweetledi

@Mahmoudsardauna When Arewa answer the call nothing can stop us
But we should remember no rug full after buying
We hold Tide
English
Yaseer Xango Crypto retweetledi

All eyes are on Arewa and the Arewa meme ecosystem.
The world is watching $GAYU, $SUNUSI, $MAHUTA
Please set a good example for the next generation of builders.
- Build with integrity.
- Launch with transparency.
- Keep your promises.
- Protect your community.
- Think long-term, not just about today's profits.
One honest project can attract global respect.
One bad project can damage the reputation of everyone.
Let's show the world that Arewa stands for trust, innovation, and excellence. 🤝



English
Yaseer Xango Crypto retweetledi

Alhamdulillahi bitget wallet sunyi listing na $Mahuta token kamar yadda OKX wallet sukayi muna samun nasara a wan nan tafiyar Alfarmar manzon Allah (SAW bazamu zamu fita kunyar community dinmu akan $Mahuta
Yanzu haka sama da wallet guda biyar suna kokarin doramanashi dalilin burning kuma anjima idan Allah yakaimu Dev na $Mahuta Abdul-Hadee Isah Ibraheem zaiye hosting mega space anjima da dare are ready ?🚀

Indonesia
Yaseer Xango Crypto retweetledi

Join us later to know the next move
x.com/i/spaces/1AJEm…
English

@AdarmsMission @MAHUTA_1 Why not 'listed' since it's already there!
English
Yaseer Xango Crypto retweetledi

Bama gaggawa komai muna binsa ne a tsari, zaku sha mamakin tafiyar da zamuyi insha Allah, a cigaba da addu'a.
@Abdulhadi021 @PantaDExx
the legacy bull@MAHUTA_1
$MAHUTA LISTEN ON WALLETS Gate Biget Coinbase Okx
Indonesia
Yaseer Xango Crypto retweetledi
Yaseer Xango Crypto retweetledi











