AREWA24
5.7K posts

AREWA24
@AREWA24Channel
AREWA24 ita ce gidan talabijin din nishadantarwa na farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa.
Kano, Nigeria Katılım Eylül 2014
65 Takip Edilen204.9K Takipçiler

VACANCY!
AREWA24 is hiring a TV Programs & Data Researcher.
APPLY NOW!
#AREWA24 #TAKUCE #DATARESEARCHER

English

Gaskiya KB show wannan karya haka🤣.
Albishirin ku!!! Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 wanda zai dawo muku a 4 ga watan afrilu da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24 #TAKUCE #Dadinkowa
Indonesia

Kb show zai yace kuma zai baku 6500 kuma in kudi yazo🤣🤣.
Albishirin ku!!! Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 wanda zai dawo muku a 4 ga watan afrilu da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24
Indonesia

Fatima Muhammad ( Falmata ) a cikin shirin Dadin Kowa.
Albishirin ku!!! Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 wanda zai dawo muku a 4 ga watan afrilu da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24
Indonesia

Har yanzu Alhaji yana kan bakar sa na zuwa morocco.
Gidan Badamasi zango na 7 kashi na 13 yananan akan manhajar AREWA24 On Demand.
#AREWA24 #TAKUCE #gidanbadamasi #falaluadorayi
Indonesia

Sadi baby dai tace as me i am a kawoni unguwar talakawa🤣🤣.
Albishirin ku!!! Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 wanda zai dawo muku a 4 ga watan afrilu da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand domin ku sha kallo!
#AREWA24
Indonesia

Baballe Hayatu ( Sallau ) da Balaraba Mai Gama Lere ( Huwaila ) a cikin shirin Dadin Kowa.
Shirin Dadin Kowa Ana Wata Ga Wata zango na 3 wanda zai dawo muku a 4 ga watan afrilu da misalin karfe 6:00 na yamma. Ku sabinta rijistar ku ta manhajar AREWA24 On Demand.
#AREWA24
Indonesia

Da alama dai Aliyu zai yi biyu babu fa🥹.