Crypto Forensic

429 posts

Crypto Forensic banner
Crypto Forensic

Crypto Forensic

@A_Mustaphar

Captain Fura | Writer | | Web3 | Crypto | Dex Trader | | Cex Trader | Chart Guru| Cyber forensic |

Kano state, Nigeria Katılım Mayıs 2024
747 Takip Edilen187 Takipçiler
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
In the world of trading, consistency beats luck. I don’t chase the market I master it. I take 10 to 20 trades every single day, not by guesswork, but by discipline, patience, and strategy. I trade with confidence, not emotions. I follow my plan, trust my analysis, and respect risk management. Every chart tells a story and I read it like a professional. Every trade I take is calculated, focused, and intentional. Losses don’t break me, they build me. Wins don’t distract me, they motivate me. I am not gambling I am executing with precision. I am not hoping I am working with a system. This is more than trading… This is a mindset. This is a lifestyle. I'm Full time Crypto Trader ✍️ Abdulsalam Mustapha Isa
Crypto Forensic tweet media
English
0
0
4
33
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
“Wasu suna cewa overtrade ne yake kashe trader… amma wani lokacin gaskiyar magana shine: baka da capital mai ƙarfi, ko kuma baka da cikakken yakini da tsarin ka. Idan trader yana da discipline, risk management, da confidence akan setup ɗin sa, ba yawan trade bane matsala rashin control ne. Ba kowace entry ake shiga ba, kuma ba kowace candle ake bi da zuciya ba. Kasuwar crypto tana girmama masu haƙuri da masu sanin lokacin shiga da lokacin tsayawa.” 📈 Mussa Isah Ibraheem PantaDex iya yau trade 18 nayi kuma ban gama ba consistency is the key ✍️ Abdulsalam Mustapha Isa Cyber Forensic
Crypto Forensic tweet media
Indonesia
0
0
2
26
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
2018 ➝ 2026 🤍 A baya akwai saurayi mai babban buri, wanda yake mafarkin zama Likita bayan dogon karatu da wahala. Yau kuma ga shi rayuwa ta ƙara masa ilimi da gogewa har ya zama mai tafiya a duniyar Cyber Forensics da Crypto. Wani lokacin rayuwa ba ta kai mu inda muka fara buri ba… amma tana kai mu inda hikima, ƙoƙari da ƙaddara suka tsara mana. Ba kowane nasara ake aunawa da farin kaya na asibiti ba. Wasu nasarar suna cikin ilimin da ka koya, mutanen da ka taimaka wa, da irin mutumin da ka zama bayan shekaru. Daga neman zama Likita… zuwa zama mai binciken Cyber Forensics da fahimtar duniyar Crypto wannan ma wata irin tafiya ce ta ilimi, haƙuri da jajircewa. Darasi shine: Kada mutum ya raina kansa idan rayuwa ta canza masa hanya. Domin wani lokacin hanyar da baka shirya ba ita ce hanyar da zata bayyana ƙarfinka da baiwarka. Allah ya albarkaci iliminmu, ya sa mu amfani ga al’umma, kuma ya ba mu ƙarshen da yafi farkonmu kyau. 🤲🏻 ✍️ abdulsalam Mustapha Isa Cyber Forensic
Crypto Forensic tweet media
Indonesia
0
1
5
149
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
GETTING TO 1X ALHAMDLLH WE MOVE
Crypto Forensic tweet mediaCrypto Forensic tweet media
Indonesia
0
0
0
18
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
CAPTAINFURA DEX HUB VIP TRADE PLAN STRUCTURE We take 7 trades daily Our target is 5 wins and 2 losses Each trade uses 10% of your total capital Risk Management Rule Never use full capital Only 10% per trade Discipline is mandatory Expected Daily Growth With 5 wins and 2 losses Average net growth is approximately 8% per day 30 Days Compounding Projection If you start with $5 Estimated after 30 days ≈ $50 If you start with $10 Estimated after 30 days ≈ $100 If you start with $20 Estimated after 30 days ≈ $200 If you start with $50 Estimated after 30 days ≈ $503 If you start with $100 Estimated after 30 days ≈ $1,006 If you start with $200 Estimated after 30 days ≈ $2,012 If you start with $300 Estimated after 30 days ≈ $3,018 If you start with $400 Estimated after 30 days ≈ $4,024 If you start with $500 Estimated after 30 days ≈ $5,030 This is the power of discipline and compounding. Important Notice This projection assumes consistency, strict risk control, and emotional discipline. The market i Dole ne kabi doka idan kanasan kanka a cikin VIP we always respect Capital more than profit
Crypto Forensic tweet media
English
0
0
1
25
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
A successful trader knows when to exit and what to invest in a specific trade Learning and patience are always the best treat Goodmorning
Crypto Forensic tweet media
English
0
0
2
21
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Skills rather than just degree 89% of the target We move Allah yai mana jagora
Crypto Forensic tweet mediaCrypto Forensic tweet media
English
0
0
2
16
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Believe in yourself there is no limit to what you can achieve 👌👌👌
English
0
0
0
21
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
GM Trade went viral Dex believers
Crypto Forensic tweet mediaCrypto Forensic tweet media
English
0
0
0
21
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Idan kana trade da capital na $100 Ka ware $20 ka saka a Small MC bayan kayi ingantaccen bincike. Eh, gaskiya akwai haske a kananun token… amma da sharadi. Sharadin shine: Ka shiga da cikakken research (contract check, liquidity, holders, narrative). Ka san cewa risk dinsu ya fi yawa sosai. Ka riga ka yanke shawarar cewa idan ya tafi zero, ba zai girgiza babban capital dinka ba. Kada ka maida su long term holding sai dai idan sun tabbatar da kansu. Abu mafi muhimmanci kuwa shine: Idan ka shiga Small MC, ka cire zuciya a ciki. Kar ka aure token. Kar ka bari greed ko FOMO su rike ka. Ka shiga da plan, ka fita da plan. Small MC na iya baka 5x, 10x, ko ma fiye… Amma rashin discipline zai iya karbe maka komai. Trading ba jarumtaka bane. Discipline ne da risk management. ✍️ ABDULSALAM MUSTAPHA ISA
Crypto Forensic tweet media
Indonesia
0
0
1
37
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
A matsayin crypto trader, abin da ya kamata ya kasance a wayarka a taƙaice shi ne: Wallet domin adana crypto da kuma karɓa ko turawa Exchange app domin saye da sayar da coin Charting tool domin nazarin market da ganin trend News ko community source domin bin sabon labari da market sentiment Security app kamar 2FA domin kare account Notes app domin rubuta entry, exit da profit/loss Stable internet + VPN (idan ya zama dole) domin trading ba tare da katsewa ba Wadannan su ne ginshiƙai da ake bukata a wayar kowane crypto trader.
Filipino
0
1
2
84
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
How To Spot Early Gem Before Pump Mutane da yawa suna ganin pump ne kawai amma basu san yadda ake gano gem tun kafin ya tashi ba. Ga abubuwan da zaka duba 1 Liquidity Ka duba ko liquidity yana da ƙarfi. Ƙananan liquidity na iya jawo volatility sosai. Ka tabbatar liquidity an lock ko an burn. 2 Holders Growth Idan holders suna ƙaruwa a hankali cikin natural way alama ce mai kyau. Amma idan wallets kaɗan ne ke rike mafi yawan supply akwai risk. 3 Volume da Chart Structure Ka duba volume. Low volume pump yawanci fake ne. Higher highs da higher lows na nuna accumulation. 4 Contract Check Ka tabbatar babu mint function. Babu blacklist function. Babu high tax da zai hana ka fita. Security first kafin entry. 5 Community da Social Presence Shin akwai organic engagement Ko bots ne kawai Strong community na taimakawa pump mai ɗorewa. 6 Dev Activity Shin developer yana active Yana bada updates Ko kawai hype ne ba tare da product ba. Kada ka shiga saboda FOMO. Shiga ne saboda ka yi research. Early entry tana bukatar patience da discipline. Ba duk token da yake shiru bane dead wasu suna accumulation ne kafin explosion ✍️ Abdulsalam Mustapha Isa
Indonesia
0
0
1
63
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Morning Trade Alhamdllh munyi trade guda uku biyu mun samu percentage Daya mun samu 1X Alhmdllh Allah kai mana jagora zamu huta Anjima kaɗan mu koma we move
Crypto Forensic tweet mediaCrypto Forensic tweet mediaCrypto Forensic tweet media
Indonesia
0
0
1
32
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Abubuwan Da Ya Kamata Ka Fara Dubawa Kafin Ka Yi Trading a DEX Da Safe Idan ka tashi da safe kafin ka fara trading a DEX, akwai abubuwa masu muhimmanci da ya kamata ka fara dubawa domin ka kare jarinka kuma ka yanke shawara cikin hankali ba cikin gaggawa ba. Na farko ka duba yanayin kasuwa gaba ɗaya. Shin kasuwar crypto tana cikin bullish ne ko bearish? Ka duba manyan coins domin su ne suke jagorantar yanayin kasuwa. Idan suna sauka da ƙarfi, yawanci sauran tokens ma za su bi su. Na biyu ka duba market sentiment. Shin mutane suna cikin tsoro ko kuma suna cikin kwadayin shiga? Ka lura da yadda community ke magana a social media. Amma ka tuna kada hype ya rinjaye ka. Na uku ka duba liquidity na token da kake son shiga. Idan liquidity ta yi ƙasa, yana da haɗari sosai domin price zai iya motsawa cikin sauri. Na hudu ka bincika chart. Ka duba support da resistance, ka gano inda entry ɗinka zai fi kyau. Kada ka shiga kasuwa ba tare da plan ba. Na biyar ka duba volume. Idan volume yana ƙaruwa tare da motsin price, yana nuna akwai ƙarfi a motsin. Idan babu volume, ka yi hattara. Na shida ka tabbatar ka yi contract check. Ka duba ko token ɗin ba scam ba ne, ko mint function yana nan, ko liquidity an lock ta. Na bakwai ka tsara entry da exit plan. Ka san inda zaka shiga, inda zaka fita da riba, da kuma inda zaka yanke asara. Na takwas ka duba kanka. Shin kana cikin nutsuwa? Idan kana cikin fushi ko farin ciki sosai, kada ka yi trading a wannan lokacin. A ƙarshe ka tuna cewa patience da discipline su ne makamin trader. Kada FOMO ya sa ka shiga inda baka shirya ba. Kasuwa ba gudu ba ce tsari ce. ✍️ Abdulsalam Mustapha Isa Cyber Forensic
Indonesia
0
0
2
25
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Abun mamaki Sai kaga mutum yana fita kasuwa tun safe har yamma yana ta wahala neman kuɗi, amma a ƙarshe bai fi ya samu kuɗin abincin rana ba. Duk da haka sai ya ce Alhamdulillah, ya haƙura, ya koma gida. Wani kuma yana jiran albashi tsawon kwana 30 ba tare da korafi ba, saboda ya san lokaci ne ake bi kafin a samu lada. Amma abin mamaki, idan aka zo kasuwar crypto musamman DEX, sai ka ga ɗan baiwa ya ce shi ba zai jira token ya kwana a kansa ba. Ya na son nan take ya ga green candle, ya ga 100%, 200%, 300% cikin awa ɗaya. Idan bai gani ba sai ya fara zargin token, ya fara zargin wanda ya kawo shi, ko ya fara jin haushi. Wannan token ɗin da muke magana akai, mun shiga tun jiya da safe. Bai nuna mana abin da muke so nan take ba. Wasu ma sun gaji sun fita. Amma ikon Allah, sai da asuba ya motsa. Har ni ma na manta cewa na siye shi. Sai wata member ta turo min sakon cewa ya yi mata 250%. Ka ga kenan, wanda ya yi haƙuri shi ne ya ci riba. Kasuwar DEX ba kasuwar gaggawa ba ce. Ba duk token ne zai tashi mintuna kaɗan bayan ka shiga ba. Wasu suna buƙatar lokaci, wasu suna buƙatar volume, wasu suna buƙatar community ta motsa. Idan ba ka da haƙuri, wannan kasuwar za ta wahalar da kai. Haƙuri shi ne jari a trading. Discipline shi ne kariya. Idan ka shiga da cikakken bincike kuma ka yarda da plan ɗinka, ka ba wa trade lokaci. Kada ka zama mai son saurin riba fiye da ka’ida. Dan baiwa, idan ba za ka iya haƙuri ba, ka san cewa wannan kasuwa ba maka aka yi ba. Trading ba caca ba ce. Ba kuma hanyar samun kuɗi cikin dare ɗaya ba ce a koyaushe. Idan kana son kuɗi cikin sauri ba tare da ilimi, haƙuri da tsari ba, to ka san kana shiga haɗari ne. Mu koya haƙuri. Mu koya jira. Mu koya bin tsari. Domin a ƙarshe, wanda ya daure shi ne yake girbin riba. ✍️ Abdulsalam Mustapha Isa Cyber Forensic
Indonesia
0
0
1
27
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Trader To Trader Master your strategy Stick to your own rules
English
0
0
0
21
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Let's have some coffee ☕☕ DEEu4U5JHY6KJtZZ9J6iSw6vwXTx4Rr9J3S3e1FBpump DYOR
Crypto Forensic tweet media
English
0
0
2
162
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
Trading is a skill that pays for life, not just for a few months. Please, do NOT quit. 🤝🏻
English
0
0
0
15
Crypto Forensic
Crypto Forensic@A_Mustaphar·
As a Trader, why do you like Monday?.
English
0
0
2
19