BBC News Hausa
119.1K posts

BBC News Hausa
@bbchausa
BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku
London Katılım Aralık 2008
49 Takip Edilen2.5M Takipçiler

An gano wata babbar illa da Maleriya ke yi wa ƙwaƙwalwar yara
bbc.in/4sOWYyV
Indonesia


'Ministan harkokin wajen Iran ya bar Islamabad bayan tattaunawa'
Karin bayani - bbc.in/3QnaFb4

Indonesia


Yadda aka azabtar da ni saboda zargin maita
bbc.in/4sYektw
Indonesia

Abin da muka sani kan hare-haren ƴanbindiga 'mafiya muni' a Bamako da kewaye
bbc.in/4cNreUU
Indonesia

Cikin wata sanarwa da rundunar sojin ƙasar ta fitar a ranar Asabar da safe, ta ce har yanzu ana ci gaba da faɗa tsakanin sojoji da ƴanbindigar.
Ƙarin bayani - bbc.in/4cvVWDc

Indonesia

'Babu tattaunawa da Amurka cikin ajandarmu ta zuwa Islamabad'
Karin bayani - bbc.in/4sUJ52s

Indonesia


Da yake jawabi a wani taro kan tattalin arziƙi a birnin Legas, Muhammadu Sanusi ya yi gargaɗin cewa rashin alkilta kuɗi ka iya zagwanye cigaban da ake tunani za a samu sakamakon sauye-sauyen tattalin arziƙin da Najeriya ta yi.
Ƙarin bayani - bbc.in/4mM291c

Indonesia












