BBC News Hausa
119.2K posts

BBC News Hausa
@bbchausa
BBC Hausa - Fiye da shekara 60 na labaran duniya da rahotannin da suka shafi rayuwarku
London Katılım Aralık 2008
49 Takip Edilen2.5M Takipçiler

Nau'ikan cutar kansa 11 da ke bazuwa tsakanin matasa
bbc.in/3QOFeqb
Filipino

Yara fiye da miliyan 18 ba sa zuwa makaranta a Najeriya
bbc.in/4uikaqo
HT

Barcelona na daf da kammala ɗaukar Silva, Juventus na zawarcin Reijnders
bbc.in/4n7QBFD
Polski

Yadda hukunce-hukuncen kotun ƙoli suka jefa ƴan'adawar Najeriya cikin garari
bbc.in/4tbt2gy
Indonesia

Jiga-jigan adawa, Rabiu Kwankwaso da Peter Obi, sun karɓi katin jam'iyyar ne bayan ficewa daga jam'iyar ADC saboda rikice-rikicen shugabanci da suka ce sun dabaibaye ta.
Dukkansu sun karɓi katin NDC ne a hedikwatar jam'iyyar tare da jagoranta Hon. Seriake Dickson.
Karin bayani - shorturl.at/gJnNe

Indonesia


Albarkacin Ranar Ƴancin Ƴan Jarida ta Duniya🎙 🎥
Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware wannan ranar don yi wa shugabanni tuni kan ƙudurinsu na martaba ƴancin ƴan jarida, haka kuma rana ce da ƙwararrun ƴan jarida za su yi nazari kan batutuwan da suka shafi ƴancinsu da kuma ƙa’idojin ƙwarewar aiki.

Indonesia

Matar da ta samu ciki ɗaya daga mazaje biyu
bbc.in/4cP4vJC
Indonesia

Jam'iyyar ta kuma fitar da jadawalin zaɓukan fitar da gwani, inda za a yi na shugaban ƙasa ranar 25 ga watan Mayu.
Ƙarin bayani - bbc.in/42GpXdI

Indonesia

Cikin wata sanarwa da ya fitar, Mista Obi ya ce ya ɗauki matakin ne sakamakon rigingimun cikin gida da suka dabaibaye jam'iyyar ADC.
Ƙarin bayani - bbc.in/3RfSG6y

Indonesia

Ba za mu yi sulhu da ƴanbindiga a Arewa Maso Yamma ba - Gwamnan Sokoto
Karin bayani -bbc.in/4d7fv3X

Indonesia

Amurka ta karɓi daftarin buƙatun Iran na kawo ƙarshen yaƙin ƙasar
Karin bayani - bbc.in/4tg12IO

Indonesia

Sanata Kwankwaso, wanda jigo ne a jam'iyyar ADC, ya bayyana hakan ne bayan raɗe-raɗin da ake yi game da makomarsa a siyasa, duba da irin ƙalubalen da jam'iyyar ke fuskanta.
Ya kuma jaddada cewa har yanzu bai yanke shawara game da makomarsa da na abokan hulɗar siyasarsa ba, sai dai ya ce nan ba da jimawa ba, za su sanar da matsayarsu.

Indonesia

Me ya sa Afrika ke neman a samar da sabon taswira a duniya?
bbc.in/4w7y1Sj
Filipino

Abu biyar da Trump ya yi suka shafi hannun jarin kasuwannin duniya
bbc.in/48BWjd2
Indonesia

Liverpool na neman Beukema, Man Utd da Chelsea da Newcastle na son Malen
bbc.in/3ORmc1T
Eesti


