Bright Trading Institute retweetledi
Bright Trading Institute
34 posts

Bright Trading Institute
@BRIGHTINS_
Join Bright Trading Institute for expert insights and mastery in Forex. Transform your trading journey with knowledge that resonates. #BRIGHTINS 🌐
Katılım Mart 2024
1 Takip Edilen15 Takipçiler
Bright Trading Institute retweetledi

I’m Rabiu Adam Rabiu (Alaji Radar) — a Fundamental Analyst and Founder of @BRIGHTINS_ (Bright Trading Institute).
Here, I share:
• Forex & Global Market Insights
• Simplified Explanations in English & Hausa
• Trading Psychology & Discipline
• Thoughts on Building Financial Freedom
My vision is to build a strong trading community that educates and inspires the next generation of traders.
If you believe in growth, knowledge, and consistency, you’re in the right place.
Brightins – Bright Way to Financial Freedom.

English

Brightins traders, we enter a high-volatility week ahead. May Allah grant us wisdom, patience, and consistent success. Stay disciplined, stay focused — this is how champions are made. #Brightins #Forex #Discipline #faith

English

EID MUBARAK from BRIGHTINS! 🌙
May this blessed day bring you endless happiness, peace, and success. May Allah accept our prayers and efforts, grant us prosperity, and guide us on the right path.
Taya murna ga dukkan musulmi! 🎉✨
#EidMubarak #Brightins #TayaMurna

English
Bright Trading Institute retweetledi

Me yasa 'Economic Calendar' ke da mahimmanci ga Traders?
A kasuwannin Forex da Stocks, bayanan tattalin arziki kamar CPI, GDP, da PMI suna tasiri sosai kan farashin kudade da hannun jari. Idan ka fahimci yadda wadannan bayanai ke aiki, zaka iya yanke shawarar trading mai kyau.
📌 Misali:
CPI (Inflation Rate): Idan yawan hauhawar farashi ya karu fiye da yadda ake tsammani, bankin kasa zai iya kara ribar rance (interest rate), wanda zai iya karfafa kudin kasar.
GDP: Yana nuna lafiyar tattalin arziki. Idan GDP ya karu, zai iya karfafa kudin kasar.
PMI (Purchasing Managers' Index): Idan PMI ya karu, yana nuna karfin masana’antu, wanda ke iya kara karfin tattalin arziki.
@Alajiradar
#Brightins #Forex #Trading #FinancialEducation

Indonesia
Bright Trading Institute retweetledi

Today, I gathered a lot of student reviews on the Brightins 9:30 Macro Strategy after they tested it. Alhamdulillah, most of them understood how the strategy works and found it effective. Even though some missed their entries, they now have a better understanding of how to improve their execution.
Some key takeaways from their feedback include:
✅ The strategy is easy to understand and apply
✅ It helps identify major market moves early
✅ It provides great opportunities for better trade entries
We are happy with the progress our students are making, and we will continue refining our strategies to ensure Brightins students become professional traders in the Forex market.
#Brightins #ForexTrading #Brightins9:30Macro #TradingEducation




English
Bright Trading Institute retweetledi

Friday Trading Recap – End of the Week!
Another week wrapped up! Our students showed great effort in the market today, applying smart strategies and improving their discipline. Some trades hit TP, while others were learning moments, but overall, progress is clear!
The journey continues next week—more focus, better entries, and stronger confidence. Keep pushing forward!
#BrightinsTraders #ForexJourney #TradingRecap



English
Bright Trading Institute retweetledi

BRIGHTINS GOLD OUTLOOK – 4H CHART ANALYSIS
📌 Current Market Structure:
Gold yana ci gaba da tafiya cikin bullish trend a 4H timeframe.
Price ya karya previous liquidity zone kuma yana forming higher highs da higher lows.
An sami liquidity grab a sama kafin bullish continuation.
📌 Key Observations:
✅ Liquidity Sweep (Dollar Signs "$$$$$") – Market ya karbi liquidity daga highs na baya, wanda ke nuna strong bullish intent.
✅ Order Blocks & Demand Zones – An sami bullish reaction daga wani FVG (Fair Value Gap) a kasa, kuma an sami retest a wani demand zone.
✅ Expected Move: Idan price ya sauka zuwa lower demand zone ko small retracement daga current structure, akwai yuwuwar bullish continuation zuwa 2,960 key level.
📌 Trade Plan:
Entry Criteria: Jira retracement zuwa bullish FVG ko OB a 15m timeframe don shiga long position.
Stop Loss (SL): Kasa da demand zone.
Take Profit (TP): 2,960 ko sama idan market ya nuna further bullish strength.
Note: This is not financial advice
📌 Final Thoughts:
🚀 Gold na cikin bullish market structure, amma dole a jira confirmation kafin shiga trade. Zamu duba London da New York Killzones don samun high probability setup.
🔎 Kuna ganin Gold zai cigaba da hawa ko kuma reversal zai fara?
📍 Follow for More Market Insights:
📌 Telegram: t.me/brighttradingi…
#Gold #Forex #ICTConcepts #SmartMoney #Brightins #MarketAnalysis
@Alajiradar
Alhamis - 13/03/2025

English
Bright Trading Institute retweetledi

Me Yasa Wasu Traders Din Suke Yin Give Up?
Akwai dalilai da dama da ke sa wasu ‘yan kasuwa su daina cin kasuwa ko kuma su hakura da kasuwancin su, musamman a fannin Forex, Crypto, da Stock Market. Ga wasu manyan dalilan da ke haddasa hakan:
1. Rashin Kyakkyawan Ilimi
Yawancin mutane suna fara trading ba tare da cikakken fahimtar yadda kasuwa ke aiki ba. Idan babu cikakken ilimi game da tsarin kasuwanci, za su fuskanci asara sosai, wanda zai iya sa su gajiya su daina.
2. Rashin Haƙuri da Naci
Kasuwanci yana buƙatar haƙuri da juriya. Yawancin masu farawa suna so su samu riba nan take, amma idan suka fuskanci asara sau da yawa, suna daina saboda sun kasa jurewa wahalhalun da ke tattare da fannin.
3. Matsalar Gudanar da Hadari (Risk Management)
Wasu ‘yan kasuwa suna jefa duk kuɗin su a kasuwa ba tare da tsarin sarrafa hadari ba. Idan suka yi rashin sa'a suka yi asara mai yawa, suna jin kamar kasuwar ba ta yi musu ba, sai su daina.
4. Rashin Daidaiton Psychology
Motsin rai kamar tsoro, girman kai, da saurin yanke hukunci suna hana wasu cin nasara a kasuwa. Idan mutum yana yin trading da fargaba ko kwaɗayi, zai yawaita yin kurakurai, wanda ke iya kai shi ga yin give up.
5. Rashin Ingantaccen Strategy
Wani dalili da ke sa mutane daina kasuwanci shi ne rashin amfani da ingantaccen tsarin kasuwanci. Idan mutum yana yawan canza strategy ko kuma yana bin kasuwa ba tare da takamaiman tsari ba, hakan zai sa shi yawan fuskantar asara.
6. Matsalar Kudin Jari (Capital)
Wasu suna fara trading da ƙaramin jari da ba zai iya ɗaukar asara ba. Idan mutum yana amfani da kuɗin da ya kamata ya yi amfani da su wajen rayuwarsa ta yau da kullum, to da zarar ya yi asara, ba zai iya ci gaba da kasuwancin ba.
7. Rashin Shiryawa Cikin Dogon Lokaci
Wasu ‘yan kasuwa suna kallon trading a matsayin hanyar samun kuɗi cikin gaggawa. Idan suka fahimci cewa ba abu ne mai sauƙi ba, suna daina saboda sun gaza fahimtar cewa kasuwanci yana buƙatar lokaci kafin a samu riba mai dorewa.
Yadda Za a Kauce wa Yin Give Up
Samu cikakken ilimi kafin ka fara kasuwanci.
Yi haƙuri da juriya, kada ka sauri yanke hukunci.
Koyar da kanka yadda za ka sarrafa haɗari.
Yi amfani da strategy mai kyau kuma ka gwada shi a demo kafin ka fara da real account.
Kada ka yi trading da kuɗin da za ka bukata don rayuwa.
Kalli trading a matsayin kasuwanci na dogon lokaci, ba hanyar samun arziki cikin dare ɗaya ba.
Kasuwanci ba na masu gaggawa ba ne, sai masu juriya da waɗanda ke koyon gyara kura-kuransu. Idan ka jure, za ka samu nasara!
#Brightins #Trading #psychology #Mindset
@Alajiradar
Talata - 11/03/2025

Indonesia
Bright Trading Institute retweetledi

Kalubale da Wahalar da Ake Fuskanta a Lokacin da Ake Koyar da Trading
Koyar da trading ba aiki bane mai sauƙi. Ga wasu daga cikin manyan kalubalen da masu koyarwa ke fuskanta:
1. Jin Haushi da Rashin Hakuri daga Dalibai
Wasu dalibai na son su zama profitable cikin dare ɗaya. Idan ba su ga sakamakon da suke so ba, suna iya gajiya ko zargin malami.
2. Rashin Fahimtar Manyan Concepts
Wasu dalibai ba sa fahimtar muhimmancin foundational concepts kamar risk management da psychology. Idan ba su fahimci waɗannan ba, koyarwar bata da amfani.
3. Rashin Bin Dokokin Strategy
Yawancin dalibai suna canza strategy daga lokaci zuwa lokaci saboda suna son sakamako mai sauri. Wannan yana jawo musu asara.
4. Ƙirƙirar Abubuwa da Ba a Koya ba
Wasu suna ƙara abubuwa cikin strategy da aka koya musu, suna canza tsarin da aka basu, wanda ke jawo rashin nasara.
5. Tambayoyi Masu Ma’ana da Marasa Ma’ana
Wasu dalibai na yin tambayoyi masu amfani, amma wasu kuma na neman sirrin samun arziki cikin dare ɗaya, maimakon su mai da hankali kan fahimta da aikatawa.
6. Emotional Trading da Rashin Discipline
Koda bayan an koya musu control emotions, wasu dalibai suna ci gaba da yin revenge trading da overtrading saboda rashin discipline.
7. Rashin Hakuri da Jin Gajiya
Yawancin masu koyon trading ba su da haƙuri da bin tsari. Idan sun samu asara biyu ko uku, suna jin kamar trading ba ya aiki, suna dainawa.
8. Yanayin Market da Rashin Stability
Trading ba koyaushe bane market ke da sauƙin karantawa. Idan market ya zama unpredictable, dalibai kan fara tunanin cewa strategy ba ya aiki.
9. Dalibai Masu Son Sirrin "Shortcut"
Wasu suna tunanin akwai wani sirri da ake ɓoye musu da zai sa su zama profitable cikin kankanin lokaci. Suna so su koyi yadda ake cin kasuwa, amma ba sa so su sha wahalar koyo.
10. Rashin Haƙuri da Neman Jinkirta Sakamako
Akwai bambanci tsakanin wanda yake son koyo don ya zama professional trader da wanda kawai ke neman kuɗi cikin gaggawa. Wadanda ba su da haƙuri sukan daina koyon trading kafin su kai matakin nasara.
Gaskiyar Magana
Trading ba abu bane da za ka koya a rana ɗaya. Yana buƙatar haƙuri, aiki tukuru, da bin tsari. Duk wanda zai ci nasara dole ne ya fuskanci wadannan kalubale kuma ya jure.
Idan kana da ƙuduri, kayi haƙuri da koyon ilimi, ka bi tsari, kuma ka mai da hankali kan strategy ɗinka, nasara tana nan a gaba, in shaa Allah.
#Brightins #Trading #psychology #Mindset
Aliyu Ibrahim Haidar Muhd Abdullahi Speedou Aliyue Kusader da sauran mentors Gaskiya kunyi kokari kuma kuna cigaba da kokari akan students dinku Allah yasaka da alkhairi.
@Alajiradar
Litinin - 10/03/2025

Indonesia














