Masoyin Barr. Hannatu Musawa

283 posts

Masoyin Barr. Hannatu Musawa banner
Masoyin Barr. Hannatu Musawa

Masoyin Barr. Hannatu Musawa

@BarrHannatu

Hon Barr. Hannatu Musawa social media fans Handle

Katılım Haziran 2022
193 Takip Edilen701 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
Masoyin Barr. Hannatu Musawa
Masoyin Barr. Hannatu Musawa@BarrHannatu·
KADAN DAGA GUDUMMAWAR BARR HANNATU A YAQIN NEMAN ZABEN 2023 1.Sakataren kwamitin tantance masu neman shugabancin jam'iyyar APC. 2.Mataimakin kakakin jam'iyyar APC. 3.Mataimakin daraktan hulda da jama'a na jam'iyyar APC 4.Sakatare, Dikko/Jobe campaign Council, na gwamnan Katsina
Masoyin Barr. Hannatu Musawa tweet mediaMasoyin Barr. Hannatu Musawa tweet media
Indonesia
5
5
26
3.6K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
أُنَـــادِي رَسُـــولَ اللّٰهِ فِـي كُلِّ حَالَـةٍ إِلَيْهِ مَسِيرِي فَهْــوَ قَصْــدٌ وَمَنْهَــجُ I call upon the Messenger of Allah in every state, To him is my journey he is my aim and my guiding path.
MaiRigarFata Textile tweet media
1
11
132
2.4K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
المحبة في الله
العربية
1
32
172
2.9K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
TARIHIN SHIEKH IBRAHIM INYASS. Amsar Tambayar Ibrahim Muhammad Bello. SHEIKH IBRAHIM INYASS SHINE MALAMIN MUSULMI NA FARKO & KADAI A DUNIYA WANDA SARKI FAISAL NA SAUDIYYA YA ZIYARA A KAUYEN SA (KAOLACK) A SENEGAL. Wanene Shaihu Ibrahim Niasse? Niasse shi ne dan Afirka ta Yamma na farko da ya jagoranci Masallacin Al-Azhar a Masar , bayan da aka yi masa lakabi da "Sheikh al-Islam". Ya kasance kusa da yawancin Shugabanin masu fafutukar Neman 'yanci a Afirka ta Yamma saboda gudunmawar da ya bayar na 'yancin kai a kasashen Afirka. Shehu Ibrahim ya tsaya tsayin daka wajen yakar mamaya (Imperialism) da sabbi da tsoffin salon mulkin mallaka da kare yancin kasashe da mutuncinsu da kuma ganin sun tsaya bisa kafafunsu, tareda kara dankon zumunci tsakanin Kasashen Africa dana Yankin Asia dama karfafa tsaron Duniya baki daya. Menene ma'anar Inyass? Abubuwa 2 da aka gabatar daga Najeriya sun yarda da sunan Inyass yana nufin " Mutumin kirki " Ibrāhīm Niasse (1900–1975) - ko (Faransanci Ibrahima Niasse) , Wolof , Larabci: شيخ الإسلام الحاج إبراهيم إبن الحاج عبد الله التجاني الكولخي التجاني الكولخي Shaykh al-'Islām al-Ḥājj Ibrāhīm ibn al-Ḥājj ʿAbd Allāh at-Tijānī al-Kawlakhī - ya kasance babban shugaban Senegal (wolof) na Tijānī Sufi na Islama a Afirka ta Yamma . Mabiyansa a yankin Senegambiya suna kiran shi a harshen Wolof a matsayin Baay, ko "uba." Niasse shi ne mutumin Afirka ta Yamma na farko da ya jagoranci Masallacin al-Azhar a Misira, bayan an yi masa laƙabi da "Sheikh al-Islam". Ya kasance kusa da masu gwagwarmayar neman ƴanci da yawa a Afirka ta Yamma saboda gudummawar da ya bayar don samun' Ƴanci a Ƙasashen Afirka. Ya kasance aboki kuma mai ba da shawara ga Shugaban Ghana na farko, Kwame Nkrumah, da aboko Ga Gamal Abdel Nasser da Sarki Faisal na Saudi Arabia. Sheikh Ibrahim kasance Mataimakin Shugaban Ƙungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya tare da Faisal a matsayin Shugaba. An haife shi a Ranar Alhamis 8 Ga Watan Nuwamba 1900 a ƙauyen Tayba Ñaseen (wanda aka rubuta lafazin Taïba Niassène a Faransanci), tsakanin garin Kaolack na Senegal da iyakar Gambiya, shi ɗa ne ga Allaaji Abdulaay Ñas (1840-1922), babban wakilin Darikar Sufaye Ta Tijānī wanda galibi ake kira Tareeqat al-Tijjaniyya a, a yankin Saalum a farkon ƙarni na ashirin. Yatashi Bisa kularwar mahaifinsa, ya Haddace Al-Qur’ani Mai Girma Hannun mahaifinsa A cikin kananan shekaru Yafa wallafa littafi yana da shekaru 21 a duniya. A lokacin samartakarsa, Sheykh Ibrahim ya sake komawa tare da mahaifinsa zuwa garin Kaolack, inda suka kafa zāwiya (cibiyar addini) na Lewna Ñaseen. Bayan rasuwar mahaifinsa a Lewna Ñaseen a 1922, babban yayan Shaykh Ibrāhīm, Muhammad al-Khalīfa, ya zama magajin mahaifinsa ko Khalīfa. Shaykh Ibrāhīm mai shekaru 22 ya shafe mafi yawan lokacinsa yana noma a gonar danginsa tare da koyar da yawan almajirai a ƙauyen da ke kusa da Kóosi Mbittéyeen. Duk da cewa Shaykh Ibrāhīm bai taba ikirarin cewa shi ne magajin mahaifinsa ba, saboda kwarjini da ilimin da yake da shi, ya samu dimbin almajirai, kuma rikici ya tashi tsakanin almajiransa da na babban yayansa, Muhammad al-Khalifa. A cikin 1929, yayin da yake cikin gona a Kóosi Mbittéyeen, A lokacin Yana saurayi, Shaykh Ibrāhīm ya ba da sanarwar cewa an ba shi Mabuɗin Sirrin Ilimin Allah, kuma don haka ya zama Khalifa na Sheykh Tijani a cikin Dokar Tijaniyya, matsayin da ba wanda ya samu A wancan lokacin. Daga nan Sheikh Ibrahim ya bayyana cewa duk wanda yake son ya sami ma'arifa, matakin Tabbacin Allah a cikin Darikun Sufaye, dole ne ya bi shi. A shekarar 1930, bayan Sallar al-Fiṭr (karshen watan Ramadān), fada ya barke tsakanin almajiran Shaikh Ibrahim da na Muhammad al-Khalīfa Lamarin da ya sa Shaihin Ibrahim nan da nan ya yanke shawarar komawa tare da almajiransa zuwa sabon wuri. A wannan maraice, ya tashi tare da wasu rukuni na kusa da almajiransa don nemo sabon wurin zama, washegari kuma suka kafa sabuwar zāwiya a Madina Baay, wani ƙauye wanda daga baya aka sanya shi cikin garin Kaolack.
MaiRigarFata Textile tweet media
Indonesia
2
15
138
1.6K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
#AlhamduliLlahi_Haqqa_HamdiHi #Teiseerul_Usul_Ease_Of_Access مُحَمَّدُ مِفْتَاحُ الْفُتُوحَــاتِ سَيِّدِي* وَخَاتِمُ سِلْكِ الرُّسْلِ خَتْمًا مُقَدَّمَا* *بِــهِ نَــالَ كُــلُّ الْأَنْبِيَـــاءِ مَنَــالَهُمْ* *بِهِ زِينَةُ الْحَضَــرَاتِ وَقِّرْ وَعَظِّمَـا* *_Muhammad is the key to all openings, my master,_* *_the seal of the chain of Messengers, a seal brought foremost._* *_Through him all Prophets attained their attainments,_* *_through him the assemblies of God are adorned, revere and magnify him._* He is the beginning and also the completion. He is the rank by which ranks were perfected. In honoring him, hearts are elevated and in magnifying him, gatherings find their beauty. For Allah opened what He opened through Al-Habeeb and sealed what He sealed with his noble seal. Every prophetic light draws from his Nur and every rank is honored through his presence. Love is the shortest path to arrival. اللهم صلِّ وسلِّم وبارك على سيدنا محمد وعلى أحبابه 🙏🙏
MaiRigarFata Textile tweet media
العربية
1
13
145
927
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
فَأَكْمَـــــــلُ خَلْــــقِ اللّٰهِ خُلْقًـــا وَخِلْقَــةً مُحَمَّــــدٌ الْمَاحِي الضَّـــلاَلاَتِ وَالْحُلَـكْ The most perfect of Allah’s creation in character and in form Is Muhammad, the eraser of misguidance and darkness. جَــــــــوَادٌ شُجَــــاعٌ مُنْفِـــقٌ مُتَوَاضِــعٌ عَلِيمٌ حَلِيــــــمٌ يَـــأْلَفُ الْقَـــوْمَ وَالنُّسُــكْ Generous, brave, charitable, and humble; Knowledgeable and forbearing, he brings people together and is devoted to worship. ~ Sheikh Ibrahim Inyass
MaiRigarFata Textile tweet media
1
16
132
995
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
Let's Connect If you are online say Hi
MaiRigarFata Textile tweet media
English
3
2
6
145
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
Happy Birthday @_hafsat_paki Happy Birthday! 🎉 Wishing you peace, progress, and plenty of reasons to smile today and always.
MaiRigarFata Textile tweet media
English
1
3
10
297
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
ALHAMDULILLAH A yau 11 ga watan Rabi'ul Auwal na kammala littafin FASSARAR KASIDAR TANI'A na Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass R.A. Muna barar addu'armu Yan uwa Masoya.
MaiRigarFata Textile tweet media
Indonesia
14
16
121
3K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
Gaskiya ya kamata jagora ya zo su dai daita da Ganduje
MaiRigarFata Textile tweet media
Indonesia
0
1
1
61
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
Masoyin Barr. Hannatu Musawa
Masoyin Barr. Hannatu Musawa@BarrHannatu·
KADAN DAGA GUDUMMAWAR BARR HANNATU A YAQIN NEMAN ZABEN 2023 1.Sakataren kwamitin tantance masu neman shugabancin jam'iyyar APC. 2.Mataimakin kakakin jam'iyyar APC. 3.Mataimakin daraktan hulda da jama'a na jam'iyyar APC 4.Sakatare, Dikko/Jobe campaign Council, na gwamnan Katsina
Masoyin Barr. Hannatu Musawa tweet mediaMasoyin Barr. Hannatu Musawa tweet media
Indonesia
5
5
26
3.6K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
Hannatu Musa Musawa
Hannatu Musa Musawa@hanneymusawa·
I joined my dear friend and founder of the Africa International Film Festival (AFRIFF), Chioma Ude, at the opening ceremony and film screening of @AFRIFF 2025. It was a distinct honour to represent His Excellency, the Vice President of the Federal Republic of Nigeria, who was unavoidably absent, and to receive an award on his behalf. AFRIFF remains one of the most powerful platforms celebrating African storytelling and giving filmmakers the space to share our narratives with the world. I commend the team for their dedication, especially with the recent launch of the AFRIFF Film and Content Market, another bold step toward advancing our creative industry. Wishing AFRIFF a successful outing at this year’s edition. #AFRIFF2025 #fmactce #HannatuMusawa #CreativeEconomy #Nollywood #fmactce #Nigeriaeverywhere
English
8
22
104
4.8K
Rahama Sadau ✨
Rahama Sadau ✨@Rahma_sadau·
Kai inaaaa…. Ai gidan nan ba Amana JB 🙂😅 Besides, kamar kowa ya tafi zanga zanga. 😪😩
JayB@jibreelKhalil

Hajiya @Rahma_sadau, mu yan twitter me mukayi ne? Gaskiya azo ayi mana Giveaway muma. Idan laifi mukayi, ayi hakuri.😂

Indonesia
210
49
730
86.1K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
I do like dis An karbo 16m Shegiya izala
Euskara
67
64
233
66K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
MaiRigarFata Textile
MaiRigarFata Textile@DtnTaufiqTayyib·
جمعت وجودا هيبة وجلالا وابصرت من ذا بهجة وجمالا In kasan dadin diwani zaka tabbatar yafi komai dadi a Rayuwa har da kudi
2
27
123
1.8K
Masoyin Barr. Hannatu Musawa retweetledi
Ikemba
Ikemba@Ikembajust·
Nigeria Destination 2030 is a comprehensive strategy aimed at fostering growth and innovation in the creative industries. By focusing on generating more jobs, attracting visitors, creating local opportunities, Nigeria becomes a hub for creativity in Africa. @BarrHannatu
Ikemba tweet mediaIkemba tweet mediaIkemba tweet mediaIkemba tweet media
English
0
11
16
470