Abdullahi Muhammad Amin

6.3K posts

Abdullahi Muhammad Amin

Abdullahi Muhammad Amin

@BawunAllah

Hausa and Hausa writer. A curisity-led explorer diving into the word of crypto, web3 and black chain. Documenting my learning journey while building.

Nigeria Katılım Kasım 2024
6.7K Takip Edilen917 Takipçiler
Sabitlenmiş Tweet
Abdullahi Muhammad Amin
Abdullahi Muhammad Amin@BawunAllah·
Another day to chase that 5M impressions goal. 📈Dear algorithm, I’m asking nicely, do your thing today🙏 May Allah accept our prayers 🙏 this lovely day. Juma'a Mubarak.
Abdullahi Muhammad Amin tweet media
English
0
0
0
34
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Ahmed XM
Ahmed XM@ahmedxm01·
X only allow 4 picture remain 2. Stay motivated.
Ahmed XM tweet mediaAhmed XM tweet mediaAhmed XM tweet mediaAhmed XM tweet media
English
158
85
2.2K
69.9K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Auwal Khan
Auwal Khan@auwalkhan104·
Which one do you prefer? Retweet a post or Quote a Post
Auwal Khan tweet mediaAuwal Khan tweet media
English
8
3
19
228
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
𝙊𝙓_𝙋𝙧𝙞𝙣𝙘𝙚
I’m on Premium+ When I engage with your content, it helps boost your reach and monetization Let’s network and grow together
𝙊𝙓_𝙋𝙧𝙞𝙣𝙘𝙚 tweet media
English
65
5
56
903
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Cikin hikimarsa ya boye Lailatul Qadri Sai ya bayyana Ranar Arafah! Shin zaka yi amfani da wannan damar ta yau ka baje kolin bukatunka a wurin Allah?
Indonesia
49
34
121
952
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Yumeen
Yumeen@yumeen2004·
Jiya na fahimci wani banbanci tsakanin mu da Yan kudu ta ɓangaren content a 𝕏  Da zaku lura ban yi AREWA 𝕏 GAME 🎮 ba jiya 👀Sai na zauna ina kallon timeline 🤔Abin da na gane shine 90% na AREWA creators duk mun tsaya ne akan Web3 🥺 Kullum 📉 crypto 📉 airdrop 📉 web3 📉 engagement tips Kuma haryanzu Babu Wanda ya kirkiro mana blockchain Ko Wani exchange 💱 😂 Alhali Sukuma su 😂 wani zai shiga mota yayi content 😂 wata zata yi cooking content 😂 wani zaiyi content akan aiki shi 😂 wata zata siyar da kunu amma timeline ɗinta yayi alive 😭🔥 Don Allah mu sake tunani Karki ji kunya sis 😂👇in kina sayar da  🥣 saida kunu 🍘 Sayar DA ƙosai  👗 makeup 📚 school life 🚗 real life moments kiyi content akan abinda kika Sani  Wallahi real life content yana kawo engagement sosai 👀 Saboda ko dan hassadarki sai yayi comment da zagi 😂🔥Kuma kinga engagement ya ƙaru algorithm ya ɗauka ke kuma kin ci riba AREWA muna da mutane masu basira sosai…abinda kawai ya rage shine mu fito daga content ɗin da kowa yake yi kullum Ko akoy abun da kuke tunawa ba wannan bah ?
Yumeen tweet media
Indonesia
30
15
57
745
Abdullahi Muhammad Amin
Don Allah a kowace minti da ka samu kanka a yau; "Ka ɗaga hannuwanka ka roƙi Allah daga falalarSa".🤲🏾🤲🏾 Addu'a ɗaya a yau na iya canza rayuwarka har abada.
Indonesia
0
0
0
2
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
𝐌𝐀𝑵𝑨𝑭𝟐𝟓
Please every minute you find yourself free today; "Raise your hands and ask Allah from His bounty".🤲🏾🤲🏾 A single prayer today may change your life forever ♾️
𝐌𝐀𝑵𝑨𝑭𝟐𝟓 tweet media
English
14
39
71
1.4K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Szymanski
Szymanski@Szymansk_ii·
What's your first move as the man of the house? -Burn down the House -Run away from the House -Hand over the house to the Snake
Szymanski tweet media
English
228
29
213
5.7K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Typical Aboki
Typical Aboki@Proud_Aboki·
People don’t hate the post, they hate the attention & impressions it got. If it didn’t go viral, nobody would call it “wrong.” Islamically, there is nothing wrong with speaking abt the gud deeds of someone who has passed away while praying for them. I posted abt others before, but since dos posts didn’t get attention, nobdy talked. Some pple wil never notice ur gud deeds, they only wait for one thing to criticize. I know what I posted was not haram, & deleting it wil nt stop the hate bcus some people are naturally driven by envy & jealousy. Before X payout, they said people post for followers. Nw they say people post for money. That mindset only comes from people who believe everyone is jobless like them. 😂 Once u bcom well known on X, expect jealousy, hate, & false accusations. Keep doing good and ignore the noise, Keep winning and let them keep talking.
Typical Aboki tweet mediaTypical Aboki tweet media
English
8
24
49
1.9K
忘れられない動画
忘れられない動画@tanatana5252·
誰か、これが何かわかる人いる?手のひらや足の指にできるやつらしいんだけど...
忘れられない動画 tweet media
日本語
1.3K
59
1.3K
1.8M
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Musa
Musa@binadam61·
Arafah Day 🤍 May Allah accept all our prayers and make Jannatul Firdaus our final abode. Ameen. 🤲📿
English
51
21
185
2.6K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Anyaa
Anyaa@Heyyanyaa·
The best Notification for small accounts on X. Agree or not?
Anyaa tweet media
English
82
12
141
2.6K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
The accounts that grow fastest on X in Nigeria are NOT the ones with the BEST content. They are the ones with the most consistent content. Good content posted consistently beats great content posted occasionally. Start Posting today. 📌
English
40
20
147
1.2K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Wani Balaraben mawaki yana faɗin: Kar ka kuskura ka roki ƊanAdam bukatunka# Ka roki wanda kofofinsa kullum a buɗe suke. Ubangiji Yana fushi da bawan da baya rokonsa# Shi kuma ɗan Adam yana fushi a lokacin da aka roke shi. ------------------- Babu wani ɗanadam da bashi da bukata, kuma Alhamdulillah Allah ya rayamu zuwa yau - Rana Arafah Yini na baje ƙolin Bukatu a wurin Allah. Da sanyin safiya ne ya kamata duk mai wayo ya shirya addu'ar da zaiyi da jerin bukatunsa, yana jiran zawalin rana (Azahar) ya fara mikasu ga Ubangiji. Baka da wani gata, ko karfi, ko dabara sama da Allah, Mu gudu mu koma zuwa gare shi! Muyi kamun kafa, mu yi magiya. Mu nuna raunin mu, mu faɗi bukatun mu. Ya kamata list ɗinka ya kai kamar bukatu 80 zuwa 100, musamman a wannan lokaci na Amadun Legas Ya Allah ka karɓa mana! Ya Allah ka biya mana dukkan bukatunmu na alkhairi 🤍
Mahmoud Sardauna tweet media
Indonesia
22
23
117
845
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Auwal Khan
Auwal Khan@auwalkhan104·
Shin a mastayinka na Sabon Wanda yaxama monietized Kuma karamin account Mai tasowa ka tambaye kanka. Shin wata nawa kabawa kanka wurin building account dinka ? Shin kana da hakurin da za ka iya jure duk Ranan da akayi payout bazaki ji kamar kayi give up ba? All you need is to build your account gradually in other to enjoy everlasting benefits.
Filipino
12
6
26
315
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
vermerlleey
vermerlleey@bmjvermerlleey·
Babu wani mahaluki da ya fi shiga matsin lamba da ƙuncin zuciya, irin matashin da yake tsakanin shekaru 25 zuwa 32 wanda yake jin kamar lokaci yana ƙure masa. Wannan shine lokacin da kuruciya take ƙarewa, nauyin zama cikakken namiji kuma ya hau kanka gadan-gadan. Idan ka duba gefe, za ka ga sa'anninka suna sayen filaye ko gina gidaje. Idan ka duba wani gefen, za ka ga wasu suna auren matan da suke so. Idan ka kalli kanka... sai ka ga har yanzu kana fafutukar ganin ka tsira da kudin abincin gobe ne kawai. Wannan lissafin shine yake hana ka barcin dare. Yana sa ka ji tsoron cewa iyayenka suna tsufa, alhali baka fara yi musu hidimar da ka dauki alwashin yi ba. Yana sa ka ji tsoron tunkarar macen da kake so don gudun wulakancin rashin abin hannu. Yana sa ka ji kamar ka gaza a rayuwa, ko kuma kamar ka makara an bar ka a baya. Tsananin tunanin yadda za ka warware wannan kuncin, shi yake sa ka janye jikinka daga mutane, ka koma kai kadai kana magana a zuciya. Ka zama mai yawan shiru. Amma dan uwana, ina so ka numfasa ka natsu. Ba lokaci ne yake kure maka ba. Wannan matakin da kake ciki, shine ainihin wutar da take gasa kowane d'a namiji kafin ya zama karfe. Kasancewar kana jin wannan damuwar a ranka, ya nuna cewa kai namijin kirki ne mai kishin goben sa, ba wanda ya zubar da makamansa ba. Tsarin kaddarar wani, ba zai taba zama naka ba. Agogon kowa da irin lokacin da yake bugawa. Ka daina auna nasararka da ta wasu. Ci gaba da zubar da gumi a hankali, ci gaba da hakuri komai za dadaita in sha Allah...
vermerlleey tweet media
Indonesia
35
47
206
5.9K
Abdullahi Muhammad Amin
@Szymansk_ii I hope this time I will be one of the lucky ones, because I have been trying it over and over, wishing the lucky one best of lucky in advance.
English
0
0
0
0
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Szymanski
Szymanski@Szymansk_ii·
🚨I am giving away 3 months premium Blue tick to 7 lucky individuals! To enter: Like this post ❤️ Repost (RT) this post 🔄 Follow @Szymansk_ii Winners will be randomly selected and announced tomorrow morning (within the next 24 hours). NO DMS, Drop Active in the comment
Szymanski tweet media
English
1.4K
1.3K
2K
38.7K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Anyaa
Anyaa@Heyyanyaa·
100 days of showing up on X. Results: • 29K+ Followers • 13K+ Verified Followers • 15M impressions • 200k likes • 150k Replies • $4,500 Payouts Keep pushing and Grow every day 🚀🚀
Anyaa tweet media
English
250
36
260
6.3K
Abdullahi Muhammad Amin retweetledi
Mahmoud Sardauna
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna·
Ranar Arafah rana ce ta neman gafara da addu’a. Na tattara addu’o’i 20 ga traders, creators da masu neman halal a wannan sahar. 1. Ya Allah, ka sa iliminmu ya zama mai amfani, ka sanya shi ya amfanar da Al-ummah, ya zama sadaka mai gudana a gare mu. 2. Ya Allah, ka albarkaci sana’ar mu, trading ɗin mu, da dukiyar mu. Ka tsare mu daga riba, yaudara da asara. 3. Ya Allah, ka buɗe mana ƙofofin halal fiye da yadda muke zato. 4. Ya Allah, ka sa audience ɗin mu ya zama al’umma mai taimakon juna, ilimi da gaskiya. 5. Ya Allah, ka tsare zukatan mu daga hassada, girman kai da son duniya fiye da lahira. 6. Ya Allah, ka ba mu ikon gane halal a kasuwanci, ka nisanta mu daga duk abin da yake haram. 7. Ya Allah, ka ba mu hikima wajen yanke shawara—lokacin saya, lokacin jira, da lokacin barin abu. 8. Ya Allah, ka sanya content ɗin mu ya zama shiriya ga mutane, ba fitina ba. 9. Ya Allah, duk wanda yake neman halal domin iyalinsa—ka buɗe masa hanya mai sauƙi. 10. Ya Allah, ka albarkaci matasan Arewa da neman ilimi da sana’a ta halal. 11. Ya Allah, ka cire mana tsoron talauci, ka cika mana zukata da tawakkali gare Ka. 12. Ya Allah, ka kare mu daga son saurin kuɗi da ke kai mutum ga haram. 13. Ya Allah, ka sa mu zama masu amfani ga al’umma da abin da Ka koya mana. 14. Ya Allah, ka yafe mana zunuban da muka sani da waɗanda ba mu sani ba. 15. Ya Allah, ka sauƙaƙa mana nauyin rayuwa, ka ba mu natsuwa a zuciya. 16. Ya Allah, ka tsare dukiyarmu daga asara ka ƙara mana albarka a wanda ka bamu. 17. Ya Allah, ka sa mu fi son yardar Ka fiye da yabon mutane. 18. Ya Allah, ka ba mu ikon yin consistency a dukkan lamuranmu na duniya. 19. Ya Allah kayi tsira da salati ga Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama da sahabbansa da iyalansa 20. Ya Allah, ka karɓi addu’ar mu a wannan rana mai girma, ka rubuta mana duk dangin alkhairan duniya da lahira. 21. Ya Allah, ka sa mu hadu a Aljannah tare da iyalanmu da waɗanda muke ƙauna, cikin rahamarKa. 22. Ya Allah ka zaunar da kasarmu Nigeria lafiya, ka zaba mana shuwagabannin nagari. 23. Ya Allah ka albarkaci, Malamanmu da ƴaƴanmu da matanmu, da danginmu da kasuwanninmu. Allah ya karɓa mana 🤍
Indonesia
70
54
173
1.6K