Binthu Osman
5K posts

Binthu Osman
@BinthuOsman
Founder/CEO @BintuUsman44 & @HamusNetwork ■Crypto Trader■Amb @Syntaxverse■ Verified content creator @coinmarketcap■ ■Digital marketer









Good morning 🌞 Kamar yadda nayi bayani a number 48 jiya, yau kuma zamu yi bayani akan 47: Space Hosting 🎙️ Please before reading: Like, Bookmark & Share ❤️ A da mutane suna ganin Twitter/X Spaces kamar wajen hira ne kawai. Amma a yau, Space Hosting ya zama daya daga cikin most valuable skills a Web3. Saboda a crypto, attention da community suna da matukar muhimmanci. Projects da yawa suna amfani da Spaces domin: educating users building trust marketing onboarding new people connecting with their community directly Shi yasa zaka ga kusan duk manyan ecosystems suna organizing Spaces akai-akai. To mene ne aikin Space Host? Aikin host ba wai bude Space kawai bane. Aiki ne na: jagorantar discussion keeping audience engaged gabatar da speakers asking smart questions controlling energy na conversation tabbatar kowa ya samu damar magana cikin tsari Host mai kyau yana iya sa ordinary discussion ya zama interesting sosai. A gefe guda kuma, poor hosting yana iya sa mutane su fita daga Space cikin mintuna kadan. Abinda mutane da yawa basa ganewa shine: Space Hosting ba magana kawai bane… communication skill ne. Yana koyar da mutum: -confidence -public speaking -leadership -listening skill -audience management -relationship building A yau akwai mutane da yawa a Web3 da suka samu: -ambassador roles -moderation jobs -partnerships -community opportunities -ecosystem recognition Saboda kawai suna hosting Spaces consistently. Idan kana son fara hosting: ka fara shiga Spaces masu anfani kullum ka lura yadda experienced hosts suke gudanar da discussions ka koya yadda ake handling speakers ka fara da small Spaces kafin manya ka dinga improving confidence dinka a hankali Kada ka jira sai ka zama perfect kafin ka fara. Yawancin great hosts da kake gani yanzu, suma sun fara ne da mistakes da nervousness. Abu daya da ya kamata ka fahimta shine: A Web3, mutane suna remembering voices before profiles. Idan kana iya magana da clarity, intelligence, da energy, mutane zasu fara recognizing dinka a hankali. Shi yasa Space Hosting zai iya zama: hanyar building authority hanyar networking hanyar growing personal brand har ma hanyar samun income a crypto Wannan kadan ne daga cikin bayanin Space Hosting. Har yanzu akwai abubuwa da dama da mutum zai koya idan yana son zama respected voice a Web3 ecosystem.





Anonymous: Assalamualaikum oga Auwal Khan, barka da rana. Auwal Khan: Yauwa, barka dai bro 🤝 Anonymous: Oga, na samu monetization 😁 Auwal Khan: Ma Sha Allah, congratulations! Allah yasa a anfana. Anonymous: Ameen oga, nagode sosai. Muma zamu fara cin arziki duk bayan sati biyu 😂 Auwal Khan: In Sha Allah. Sau nawa kake posting a rana? Anonymous: Toh oga, posts 3 nake yi… idan nayi dayawa maybe 5, Replies kuma 50–100 kullum saboda banso nayi spamming 😁 Below Minimum Earnings ⤵️



Japan's ruling Liberal Democratic Party greenlit a major policy push to create next-gen financial infrastructure powered by AI and blockchain. Key elements include support for: - Tokenized deposits - Yen-denominated stablecoins - 24/7 agentic commerce This is a strategic move to modernize their financial system with these technologies at the core. Japan is positioning itself to lead in tokenized assets and AI-integrated finance while others are still debating.













