Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo

362 posts

Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo banner
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo

Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo

@DrMSaniR_Lemo

A Hadith Scholar Based in Kano State

Kano, Nigeria Katılım Kasım 2015
14 Takip Edilen83.5K Takipçiler
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo@DrMSaniR_Lemo·
Yayin da Malam (H) yake karbar takardar zama Farfesa daga hannun Shugaban Jami'ar Bayero ta Kano, Prof. Sagir Abbas, tare da ba shi lambar girmamawa saboda hidima da ake yi wa al'umma ta karantarwa. Allah ya sa albarka, ya kara albarkar rayuwa. Amin 02/01/2025.
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo tweet mediaProf. Muhd Sani Rijiyar Lemo tweet mediaProf. Muhd Sani Rijiyar Lemo tweet media
Indonesia
82
380
1.7K
44.8K
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo@DrMSaniR_Lemo·
Muna sanar da 'yan'uwa tare da yi musu albishir cewa, cikin kaddarawar Allah (SWT) an fassara littafin Malam (H) mai suna: العلمانية وأثرها في المجتمع الإسلامي Ga wanda yake nema zai iya tuntuɓar wadannan lambobi kamar haka: +2349032561561 +2348105369569 +2348039375380
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo tweet media
Català
15
177
548
15.4K
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo@DrMSaniR_Lemo·
Ga masu Neman Sababbin littafan Malaminmu Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo na Hausa da na Larabci za su iya tuntuɓar waɗannan lambobi kamar haka: +2348105369569 +2349032561561 +2348039375380
Prof. Muhd Sani Rijiyar Lemo tweet mediaProf. Muhd Sani Rijiyar Lemo tweet media
Indonesia
4
59
114
5.5K