Sabitlenmiş Tweet
Aliyu Idris
4.9K posts

Aliyu Idris
@EngrAliyuidris2
Exploring Web3, Blockchain & Decentralized Finance 🌐 | @interchained Ambassador | Always learning, always building 🚀 Ideas → Action → Impact
Ogun, Nigeria Katılım Ağustos 2022
837 Takip Edilen759 Takipçiler

@SarkinMota_AMF This is a great milestone, congratulations 👏🎉
English

Today, I proudly unveil the Sarkinmota Group HQ… a space that represents vision, growth, innovation, and the future of everything we are building under the Sarkinmota Group.
And today also marks the unveiling of one of our companies — INTERIORS BY SARKINMOTA
From the styling to the furnishing, from the finishing to every single detail you see here, the entire HQ was brought to life completely from scratch by Interiors by Sarkinmota.
This is more than interior design to us. It is about creating spaces that inspire class, comfort, productivity, and excellence. Whether it’s your home, office, workspace, lounge, or any environment you want transformed, Interiors by Sarkinmota is here to bring your vision to life.
The Sarkinmota Group HQ is not just an office. It represents opportunities, expansion, impact, and the beginning of something much bigger.
Shortly, I’ll also be unveiling other companies under the Sarkinmota Group alongside massive business and job opportunities for people ready to grow with us.
We are building more than businesses.
We are building a legacy.
And this is only the beginning.
English
Aliyu Idris retweetledi

Jiya na fahimci wani banbanci tsakanin mu da Yan kudu ta ɓangaren content a 𝕏
Da zaku lura ban yi AREWA 𝕏 GAME 🎮 ba jiya 👀Sai na zauna ina kallon timeline 🤔Abin da na gane shine
90% na AREWA creators duk mun tsaya ne akan Web3 🥺 Kullum
📉 crypto
📉 airdrop
📉 web3
📉 engagement tips
Kuma haryanzu Babu Wanda ya kirkiro mana blockchain Ko Wani exchange 💱 😂
Alhali Sukuma su
😂 wani zai shiga mota yayi content
😂 wata zata yi cooking content
😂 wani zaiyi content akan aiki shi
😂 wata zata siyar da kunu amma timeline ɗinta yayi alive 😭🔥
Don Allah mu sake tunani Karki ji kunya sis 😂👇in kina sayar da
🥣 saida kunu
🍘 Sayar DA ƙosai
👗 makeup
📚 school life
🚗 real life moments
kiyi content akan abinda kika Sani Wallahi real life content yana kawo engagement sosai 👀 Saboda ko dan hassadarki sai yayi comment da zagi 😂🔥Kuma kinga engagement ya ƙaru algorithm ya ɗauka ke kuma kin ci riba
AREWA muna da mutane masu basira sosai…abinda kawai ya rage shine mu fito daga content ɗin da kowa yake yi kullum
Ko akoy abun da kuke tunawa ba wannan bah ?

Indonesia
Aliyu Idris retweetledi
Aliyu Idris retweetledi
Aliyu Idris retweetledi

People remain the foundation of every strong institution and every sustainable economy.
At the Dangote HR Open Day, conversations focused on growth, opportunity, talent development, and the importance of building systems that empower people to contribute meaningfully at scale.
As Dangote Group continues to expand across industries, investing in people remains central to building the future we believe Africa deserves.
#DangoteAfrica #TalentDevelopment #DangoteHR


English
Aliyu Idris retweetledi

@Mahmoudsardauna Masha Allah Allah ubangiji ya sanya Albarka
Indonesia
Aliyu Idris retweetledi

Alhamdulillahi! Kaya sun sauko, saura Giveaway! 💰.
A wannan round na wannan satin, mutum 10 zasu karɓi barka da Sallah.
✅ Kayi reposting na wannan rubutu da abinda ka amfana dashi a wannan shafi.
✅ Kayi tagging abokanka 2.
✅ Ka rubuta "DONE" a comment section idan ka gama.
Mutum 10 zasu raba ₦20,000.
Allah ya bawa mai rabo Sa'a.
Barkanmu da Sallah!

Indonesia
Aliyu Idris retweetledi

Invest in your self first
Mahmoud Sardauna@Mahmoudsardauna
Bro-to-Bro: Forget Abaya, buy Laptop and learn a skill.
English
Aliyu Idris retweetledi

Wani Balaraben mawaki yana faɗin:
Kar ka kuskura ka roki ƊanAdam bukatunka#
Ka roki wanda kofofinsa kullum a buɗe suke.
Ubangiji Yana fushi da bawan da baya rokonsa#
Shi kuma ɗan Adam yana fushi a lokacin da aka roke shi.
-------------------
Babu wani ɗanadam da bashi da bukata, kuma Alhamdulillah Allah ya rayamu zuwa yau - Rana Arafah
Yini na baje ƙolin Bukatu a wurin Allah.
Da sanyin safiya ne ya kamata duk mai wayo ya shirya addu'ar da zaiyi da jerin bukatunsa, yana jiran zawalin rana (Azahar) ya fara mikasu ga Ubangiji.
Baka da wani gata, ko karfi, ko dabara sama da Allah,
Mu gudu mu koma zuwa gare shi!
Muyi kamun kafa, mu yi magiya.
Mu nuna raunin mu, mu faɗi bukatun mu.
Ya kamata list ɗinka ya kai kamar bukatu 80 zuwa 100, musamman a wannan lokaci na Amadun Legas
Ya Allah ka karɓa mana!
Ya Allah ka biya mana dukkan bukatunmu na alkhairi 🤍

Indonesia
Aliyu Idris retweetledi
Aliyu Idris retweetledi

Ranar Arafah rana ce ta neman gafara da addu’a.
Na tattara addu’o’i 20 ga traders, creators da masu neman halal a wannan sahar.
1. Ya Allah, ka sa iliminmu ya zama mai amfani, ka sanya shi ya amfanar da Al-ummah, ya zama sadaka mai gudana a gare mu.
2. Ya Allah, ka albarkaci sana’ar mu, trading ɗin mu, da dukiyar mu. Ka tsare mu daga riba, yaudara da asara.
3. Ya Allah, ka buɗe mana ƙofofin halal fiye da yadda muke zato.
4. Ya Allah, ka sa audience ɗin mu ya zama al’umma mai taimakon juna, ilimi da gaskiya.
5. Ya Allah, ka tsare zukatan mu daga hassada, girman kai da son duniya fiye da lahira.
6. Ya Allah, ka ba mu ikon gane halal a kasuwanci, ka nisanta mu daga duk abin da yake haram.
7. Ya Allah, ka ba mu hikima wajen yanke shawara—lokacin saya, lokacin jira, da lokacin barin abu.
8. Ya Allah, ka sanya content ɗin mu ya zama shiriya ga mutane, ba fitina ba.
9. Ya Allah, duk wanda yake neman halal domin iyalinsa—ka buɗe masa hanya mai sauƙi.
10. Ya Allah, ka albarkaci matasan Arewa da neman ilimi da sana’a ta halal.
11. Ya Allah, ka cire mana tsoron talauci, ka cika mana zukata da tawakkali gare Ka.
12. Ya Allah, ka kare mu daga son saurin kuɗi da ke kai mutum ga haram.
13. Ya Allah, ka sa mu zama masu amfani ga al’umma da abin da Ka koya mana.
14. Ya Allah, ka yafe mana zunuban da muka sani da waɗanda ba mu sani ba.
15. Ya Allah, ka sauƙaƙa mana nauyin rayuwa, ka ba mu natsuwa a zuciya.
16. Ya Allah, ka tsare dukiyarmu daga asara ka ƙara mana albarka a wanda ka bamu.
17. Ya Allah, ka sa mu fi son yardar Ka fiye da yabon mutane.
18. Ya Allah, ka ba mu ikon yin consistency a dukkan lamuranmu na duniya.
19. Ya Allah kayi tsira da salati ga Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama da sahabbansa da iyalansa
20. Ya Allah, ka karɓi addu’ar mu a wannan rana mai girma, ka rubuta mana duk dangin alkhairan duniya da lahira.
21. Ya Allah, ka sa mu hadu a Aljannah tare da iyalanmu da waɗanda muke ƙauna, cikin rahamarKa.
22. Ya Allah ka zaunar da kasarmu Nigeria lafiya, ka zaba mana shuwagabannin nagari.
23. Ya Allah ka albarkaci, Malamanmu da ƴaƴanmu da matanmu, da danginmu da kasuwanninmu.
Allah ya karɓa mana 🤍
Indonesia




