Sabitlenmiş Tweet
Farouk Sani Alhassan🦅
1.3K posts

Farouk Sani Alhassan🦅
@Fausum_CEO
Scientists || Business man || Politician @m_nasir_jaoji_forum Deputy Director General to Hon. M. Nasir Ja’oji media and Publicity Proudly Muslim✨
Kano, Nigeria Katılım Temmuz 2017
1K Takip Edilen1.4K Takipçiler

@KhadijahAminu4 Kafin nan Mun karbi gwamnatin mu kenan🤣🤣🤣
Indonesia

@KhadijahAminu4 Allah ubangiji ya bamu nasara akanku toh
Indonesia

@KhadijahAminu4 Wannan shiga hurumin ubangiji ne😭 kice Allah bazai dafawa bawansa ba🥵💔
Indonesia

Idan Allah yayi Abba be gama mulki ba, ko ana muzuri ana shaho sai ya cigaba babu abinda zai saukeshi
Idan kuma Allah yayi karshensa kenan babu yanda zamuyi. Amma fa kusani Gawuna ba alumma zai jagoranta ba kuma Allah bazai dafa masa ba.
#JusticeforAKY

Indonesia

@Mrs_Umdazz Court of appeal kwana 40 kachal
Supreme court kwana 17 kachal
Rantsar da H E Dr Nasiru Yusuf Gawuna
59days masu zuwa idan muna raye
Allah Ka nunamana cikon koshin lafiya
Indonesia

Jiya daga announcing tribunal verdict many people started making fun of these 2 newly appointed SSA’s wai they are now jobless , ko first salary basu karba ba bla bla bla!
Wannan bakinciki da hasada na menene? Meyasa hausawa suka tsani ganin bahaushe ya cigaba ? Ko sauka sukayi menene ribar ku?
Abba yanada daman zuwa Court of Appeal and Supreme Court and it will take a whole year kafin akai final judgement.
Mutane sam ba daraja, en kwal uba munfukan banza! Duk sai Allah yayi maganin ku la’anannu! Azzalumai masu goyon bayan zalunci.


Filipino

@KhadijahAminu4 Court of appeal 40 days
Supreme Court 17 days
Swearing in of H E Dr Nasiru Gawuna will be in the next coming 58days in sha Allah
English

When I observe individuals expressing their concerns regarding the Tribunal's Judgment, it astonishes me. The court will devoid any violence that they hope to discredit, God’s willing. They are deluding themselves, so let's cease making use of their distractions.
SSA New Media II
Hadiza Aminu

English

@sadeeq_khbr It’s not funny😂 that’s the reality🤷🏻 we are making a change and a good governance in sha Allah🤲🏼 #RenewedHope #Tinubu
English

@alameeennn Hahahaha oga ai mu yaranku ne😂😂🤌🏼 Eid moubarak🙌🏼 yaushe zanzo na karbi Barka da Sallah ta
Indonesia

Oga, wannan dogon turanci hka da daren nan😀. Eid Mubarak 🔥
Farouk Sani Alhassan🦅@Fausum_CEO
Achieving great things requires patience and perseverance. You cannot expect to reach your goals overnight or wthout facing any challenges. Do not compare yourself to others or judge yourself harshly. Remember you are on your own unique journey and that you hv to give yrself time
Indonesia

@PendingUstaz Toh yanxu dawowa zaiyi ya hana 30 din ko mai🙄😂🤌🏼
Indonesia

















