‏ أَبُو عَائِشَة ♥️

21.9K posts

‏ أَبُو عَائِشَة ♥️ banner
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️

‏ أَبُو عَائِشَة ♥️

@Gual__1

A Duk Lokacin Da Labarin Mutuwata Tazo Gare Ku,Ina Mai Neman Alfarmarku Ku Roƙa Mini Gafara Da Jinƙai Da Rahama A Wajen Ubangijinmu

Nigeria Katılım Ocak 2022
405 Takip Edilen14.9K Takipçiler
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️ retweetledi
أذكار دعاء ا أستغفار - ﷺ
ياحي ياقيوم برحمتك ٲستغيث ٲصلح لي شأني كله و لا تكلني ٳلى نفسي طرفة عين ياحي يا قيوم برحمتك ٲستغيث ٲصلح لي شأني كله و لا تكلني ٳلى نفسي طرفة عين ياحي ياقيوم برحمتك ٲستغيث ٲصلح لي شأني كله و لا تكلني ٳلى نفسي طرفة عين
العربية
5
152
245
3.8K
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️
يَاحَيُّ يَاقَيُّومُ يَاذَاٱلْجَلَالِ وَٱلْإِكْرَامِ يَابَدِيعَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلْأَرْضِ
العربية
0
0
0
11
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️
ٱللَّهُمَّ يَارَبِّ ٱبْنِ لِأُمِّي عِندَكَ بَيْتََا فِي ٱلْجَنَّةِ
العربية
0
0
0
21
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️ retweetledi
𝑯𝒂𝒎𝒛𝒂 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍𝒂𝒉𝒊
𝐖𝐀𝐋𝐋𝐀𝐇𝐈 𝐌𝐀𝐒𝐔 𝐘𝐀𝐃𝐀 𝐀𝐋𝐅𝐀𝐒𝐇𝐀 𝐃𝐀 𝐈𝐒𝐊𝐀𝐍𝐂𝐈, 𝐃𝐀 𝐊𝐔𝐍 𝐒𝐀𝐍 𝐆𝐈𝐑𝐌𝐀𝐍 𝐋𝐀𝐈𝐅𝐈𝐍 𝐃𝐀 𝐊𝐔𝐊𝐄 𝐃𝐀𝐊𝐊𝐎𝐖𝐀 𝐊𝐀𝐍𝐊𝐔, 𝐃𝐀 𝐁𝐀𝐊𝐔 𝐘𝐈 𝐁𝐀! A hankali dai yan arewa muna nema mu rasa focus a TL dinnan baki daya. Abin har yana nema ya wuce boundary ma. TO KU JI DA KYAU! Ko wanne dalili ne ya sa ka yaɗa wata alfasha, da sunan neman engagement, da sunan taking revenge daga wanda kuke da matsala da shi, da sunan catching cruise, da sunan ayi wasa da dariya, for whatever reason, to fa ka dakko laifin da tun a duniya zaka fara haduwa da masifa, sannan azaba mai tsanani na jiranka ranar lahira. Allah ya ce a suratun Nur: 19: إِنَّ ٱلَّذِينَ يُحِبُّونَ أَن تَشِيعَ ٱلْفَـٰحِشَةُ فِي ٱلَّذِينَ ءَامَنُوا۟ لَهُمْ عَذَابٌ أَلِيمٌ فِي ٱلدُّنْيَا وَٱلْـَٔاخِرَةِ ۚ وَٱللَّهُ يَعْلَمُ وَأَنتُمْ لَا تَعْلَمُونَ "Lalle ne waɗanda suke son alfasha ta yaɗu a cikin muminai, suna da azaba mai raɗaɗi a duniya da lahira. Kuma Allah ne Ya sani, ku kuwa ba ku sani ba." Bare kuma babban tashin hankali, a social media; wani mummunan abu ya faru, ko magana, ko hoto ko video, sai kai kuma kayi screenshot ko kayi saving sai ka sake amplifying din wannan mummunan abin. To a duk sadda wani ya gani kana da zunubi irin girman shi wanda yayi wannan aikin. Idan kuma ya tuba, to shi Allah zai yafe masa, kai kuma da ka watsa millions of mutane suka gani, to duk mutum daya da zai gani kana da commission na zunubi. INA ZAKA KAI WANNAN GIRMAN LAIFIN? Mallamai sun ce; ka yi fatan laifin wani ya bayyana domin ka watsa shi, to wannan kansa ma laifi ne. Imamul Qurɗubia tafsirinsa, qarqashin ayar da na kawo a sama, yace; "A cikin wannan ayar akwai hujja cewa duk wanda yake son bayyanar zunubai daga wasu, to shi ma mai laifi ne." Kuma wallahi in kana watsa alfasha cikin mutane, tun a duniya zaka ga al'amurranka suna samun cikas. Wani abinda kake matuqar buqata sai Allah ya hana ka cin nasara a cikin sa. Ba komi ya jawo ba sai watsa alfasha da munanan abubuwa da kake yi. Ko kuna faɗa da mutum, haramun ne ka yi amfani da watsa alfasha don daukar fansa a kansa. Kayi amfani da wata hanyar dai idan ba zaka haqura ba. Amma banda wannan. Saboda wannan tana da spill-over effect a kan sauran mutane. Neman kudin elon ba hauka bane. Neman ka zama popular ba hauka bane. Neman engagement ba hauka bane! Lahirarka zaka riqa dubawa a dukkan komi. Don ta fi muhimmanci sama da duk abinda zaka samu a duniya. Allah ganar da mu
Indonesia
3
25
44
1.7K
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️
ٱللَّهُمَّ صَلِّ وَسَلِّمْ وَبَارِكْ عَلَىٰ نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ صَلَاةََ تَكُونُ لَنَا نُورًا وَسَبَبًا لِّقَبُولِ ٱلدُّعَآءِ
العربية
0
2
2
28
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️
أَسْتَغْفِرُ ٱللَّهَ ٱلْعَظِيمَ ٱلَّذِي لَاإِلَٰهَ إِلَّا هُوَ ٱلْحَيُّ ٱلْقَيُّومُ وَأَتُوبُ إِلَيْهِ
العربية
0
0
0
22
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️
رَّبِّ أَنزِلْنِي مُنزَلاً مُّبَٰرَكًا وَأَنتَ خَيْرُ ٱلْمُنزِلِينَ
العربية
0
0
0
19
‏ أَبُو عَائِشَة ♥️
ٱللَّهُمَّ إِنِّي تَبَرَّأْتُ مِنْ حَوْلِي وَقُوَّتِي وَٱعْتَصَمْتُ بِحَوْلِكَ وَقُوَّتِكَ فَلَا حَوْلَ لِي وَلاَ قُوَّةَ إِلَّا بِكَ
العربية
0
0
0
25