Inna lillahi wa inna ilayhi raji un 😭
With a heavy heart, I share that my mother has passed away
I humbly ask for your prayers (Dua) for her forgiveness and mercy.
May Allah ﷻ forgive her shortcomings, illuminate her grave, and grant her the highest place in Jannatul Firdaus.
@HonAbdullahiM12 A mastayin me sbd yanaso kayi magana akan abunda bb ruwanka katafi wuta koh kuma akan abunda yadami rayiwarka ina me tabbatar maka wan nn ba masoyibane kuma ba abokinka bane inkana da tunani abunda idonka yagani kagani wanda bakaganiba bb ruwanka dashi allah ya yafemana amenn
Ya Allah ka bani maiji nagari ka aurar dani alfarmar watannan mai albarka 😍
Hka naga wata tayi tweet
Yauwa kiroki Allah basaikinzo kin baiyyanawa duniyaba
Ubangiji bashi da hijabi da bawansa
Kiyi hkr kina zaune zaikawomiki maijin aure da mutuwa da haihuwa da aure duk lokacine
IDAN KACI KARO DA WANNAN POST DIN KATAIMAKA KO KITAIMAKA KUYI REPOST DAN DAN ALLAH
CIGIYA!!! CIGIYA!!! CIGIYA!!!
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN💔
Wannan Baiwar Allah dattijiwar da ake gani a HOTO ana son wadanda suka Santa ko suka San wani makusancinta su sanar dasu cewa Allah yayi mata rasuwa, Ita Kuma matashiyar anga hoton ne cikin wayar ita Mai rasuwar, Amma a wayar ba Sim ba number ba komai sai hoton ita wannan matashiyar
sunyi hatsari kusa da Dabai ta karamar hukumar Danja tun jiya ake cigiya ba a gane danginta ba sabo da ba wani means of communication or identification a kayanta sai wannan hoton,
kasantuwar an kwana an wuni ba aga danginta ba, hukumar hizba ta gain Dabai ta jagoranci yi mata janaza a dazu a garin Dabai muna Mata addu'ar Allah ya azurtata da gidan aljanna ya bayyana makusantanta don sanin halin da ake ciki. Allah Yajiqanta Da Rahama🙏🏻
@cardeejatou_ Wallahi allah taburge ba kadan ba har nayi adduar allah ya azurtani da samun mace wacce ta itarera alqur,ani sbd wallahi nikam har kyauta ta musamman zandinga bata
People will criticize you no matter what you do, so why waste energy trying to change their minds? The only validation that truly matters is the one that comes from within and from God. Live for yourself and for your purpose, not for the approval of others.