
Naje Bauchi gidan kanwar mama na, washe gari tun 8 Natashi inajin yunwa naga yan gidan ko alamun tashi daga bacci ma Basuyi ba, idona Biyu har 10:30 babu bayanin abun breakfast,😂 ai tuni na Kira yar aikin gidan nace “wai Yaushe ake breakfast a gidannnan ne?” Tace Su ai sai 12:00 nace eh Lallai baza ayi haka Dani ba! Nace mata niii ki zubomin nawa naci kawai idan Allah yakaimu 12:00 din sai naci a matsayin na rana😹💔



