Sabitlenmiş Tweet
Legend🕊️❤️
29.6K posts

Legend🕊️❤️
@Legend6p
Community Builder || Political Analyst || Latest News || Writer || Funny Post .
Kano, Nigeria Katılım Ekim 2020
7.5K Takip Edilen7.8K Takipçiler

Idan ka bi shawarar kowa, ba zaka taɓa gina komai ba a rayuwa.....Musamman idan ana maganar kuɗi.
Kowa yana bada shawara ne daga nashi mahangar ko perspective.
- Inda ya fito
- Rayuwar da ya gani (samu ko rashi)
- Tsoro ko risk ɗinsa.
Bari na baku labari 🤓
Lokacin da na fara sayan shares na BUA CEMENT, akwai wani ɗanuwa da muka tattauna akan harkar investment.
Da na ambaci BUACEMENT sai yake bani labarin ɗan uwansa,
Ɗan uwansa yana aiki a matsayin manajan BUA, kuma kwanaki yana kuka an basu wani kaso na kuɗinsu a matsayin shares,
Sai dai kafin a sakar musu shares ɗin darajar ta riga da ta karye.
Sannan da ya tambaye shi batun rike wannan shares yace gaskiya bashi da ra'ayin rike shares na wannan kamfanin.
A lokacin price na BUACEMENT yana ₦183.
Nace masa amma kasuwa ta karye a cikin shekarar 2025 kila a lokacin suka amshi shares ɗinsu.
Muka ci gaba da tattaunawa karshe dai na ci gaba da sayan BUACEMENT a lokuta mabanbanta da farashi mabanbanta.
A yanzu da nake rubutu, na saka order na sayan BUACEMENT akan ₦428.
----------------------
Darasi daga wannan labari
Sauraron ra'ayoyin jama'a ba laifi bane a duniyar investment, amma yanke hukunci naka ne.
Sannan investor na gaske baya zargin kowa idan yayi asara ko bin ra'ayin soshal media ido rufe.
Sannan yana da tsari na kansa, goals ɗinsa na investment.
To ai kuɗi suna jin maganar mai su, inji Malam Bahaushe.
Good day...me ka saya a yau?

Indonesia

Need 1k active followers
Just drop “GN”💐
Let’s follow you instantly 🫂❣️

JACK@Nybuzi
Need 17000+ followers? Say- Hi 👋👋 Let's follow you🎉
English

Need 17000+ followers?
Say- Hi 👋👋
Let's follow you🎉

BL£@mdbeast43
Is your account still under 1900 Say Hi, Let's follow you🔰
English

Need 2K followers? ✅️
Drop " hello" 👋
We follow you massively 💥

JACK@Nybuzi
New accounts let's build 🤝 Say “ Growth” We Boost You🔥 Gain 100+ Verified followers 🫂🫂
English














