Ɗalibi: Ko da yaushe cikin aikata zunubi nake Malam!
Malami: Duk lokacin ka da aikata toh ka tuba.
Ɗalibi: Ko na tuba sai na sake!
Malam: Sai ka sake wani tuban!
Ɗalibi: Malam har yaushe zan ta aikata zunubi kuma ina tuba?
Malam: Har sai ka fusata Sheɗan ya rabu da kai.
- Sukairaj Hafiz Imam