Sabitlenmiş Tweet
🗨️أبو محمد(PhD)👳
73.4K posts

🗨️أبو محمد(PhD)👳
@MuhammadBa30385
Qur'an 3:54 فداك أبي وأمي يا رسول الله. أللهم إن نيجيريا هي أرضنا وليس لنا أرض غيرها ،أللهم آمنا فيها.
Katılım Ekim 2023
503 Takip Edilen719 Takipçiler

Kishi halal ne!
Don haka ba laifi do mace ta nuna mishi Mai tsafta ga mijinta.
Sai dai kuma, Da yawan mu mata muna da matsalar rashin aiki da lura, laifin ta ne, wannan rashin hankalin shi ke hassala maza wani lokacin su rufe mace da duka.
Ita mace a ko da yaushe so ake ta kasance Mai zurfin tunani da kaifin basirar sarrafa al'amura.
Sannan ba kowanne laifi ne ake hukunci a take ba, kuma ba'a buqatar gaggawa yayin aikata shi.
Manzon Allah (s.a.w) ya gane mu da yin hukunci yayin da muke cikin fishi, kuma ya hore mu da haquri yayin farkon musiba, Sannan ya hore mu da ladabi.
Umarnin ubangiji ne yin da'a ga Miji, cikin abin da bai saba shari'a ba.
Mu ko yi kau da Kai, da hikima yayin hukunci.
Allah ya sa mu dace.
(نزلة)@the_virtous
Adalci dadi gareshi , but ga wanda yayarda ayi masa.wanda al'amuransa babu son zuciya ko kadan. Ina da wata yar uwa wadda take zargin mijinta na waya da mace Sai tasamesh yana,waya , ta biyo ta bayansa ta fisge wayar tayi wulli da ita" ga rezor ahannunta
Indonesia

@the_virtous Duk wadda ta farka fuskar ka da Razor tana iya kashe ka wallahi. Har abada na gama zaman aure da ita ko mu 2 kadai muka rage duniya.
Indonesia
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi

LED Tracklights
20 watts — N6,000
30 watts — 7,000
Rail — 3,000
📍KANO, NATIONWIDE DELIVERY.


ELITE LIGHTNING 💡@EliteLightning_
Electric sensor Steplights for your elegant staircase. 🏷️N4,000 each. 📍KANO, NATIONWIDE DELIVERY.
English
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi

Used Samsung Galaxy S22 256gb+8gram @290k
Location: No 18 MicroStation Opposite Samsung Alada Complex Beirut Road kano
Contact: 08036420764
Retweet please 🙏🏾


English
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi

ZARA
Clean. Stylish. Effortless.
Premium finish
Sizes 40–46
₦55,000
📍 Dankofa Luxe, Kaduna
Limited pairs — send a DM to order



Dankofa Luxe | Luxury Footwear@DankofaLuxeNG
ZARA Clean. Stylish. Effortless. Premium finish Sizes 40–46 ₦55,000 📍 Dankofa Luxe, Kaduna Limited pairs — send a DM to order
English
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi
🗨️أبو محمد(PhD)👳 retweetledi










































