😭😂😩😩😩 Kaii yarinyar nan Dan kawai na kira boyfriend na, da sunan sa shine ta fara yi min wa'azi Wai ba a Kiran sunan miji direct da sunan sa😂😭 Wai she will send me malama juwairiyya's TikTok link😂😩🤣🤣
Allah mai yadda yaso,yau kuma da son aure na tashi😫🥹
jiya kuma da yunwa na tashi,hala gobe kuma natashi inji kudi nakeso,😫
jibi ko dame zan tashi oho??😫