Sabitlenmiş Tweet
Musaddiq Magaji
52 posts

Musaddiq Magaji
@Musaddiq_0x
Content writer// Crypto trader // Ambassador // Building trust in web3 ambassador @ston_fi Co-Founder @Polkadot_Hausa
Nigeria Katılım Nisan 2026
64 Takip Edilen43 Takipçiler

@web3_haidar Bantaba amfani da list a X ba kafin yanzu
Amma from now zanfara amfani dashi
HT
Musaddiq Magaji retweetledi

Shin ko ka San Amfanin "Lists" a Twitter (X)?
Ko kasan akwai hanyoyi da dama da zaka iya yin amfani da Lists?
A wanna tweet din, inshallah zanyi bayani akan menene "Lists" Kuma menene Amfanin sa ga Twitter users.
Kafin mu shiga cikin karatun ka daure kayi like, Repost, comment, da Kuma bookmark saboda zaka iya neman sa zuwa gaba. Muje zuwa 👇
Menene "Lists"?
Lists wani feature ne da X suka kawo domin baka damar ware accounts da kake so kayi connecting dasu don ka samu damar engaging dasu a saukake.
Duk list da ka hada kaine zaka saka mutane da kake so Kuma a wannan list din ba zaka ga posting na kowa ba sai Wanda ka saka don haka baka bukatar sai ka kunna notification na duka friends dink. Idan ka hada list ka saka su zaka rika ganin posts dinsu a ciki instantly.
Akwai public list akwai Kuma private list.
Private list Kai kadai kake da access dashi sai Kuma idan ka gayyaci wani ya shiga, shi Kuma public list kowa zai iya ganin sa Kuma zai iya following dinsa domin ya rika ganin posts da suke ciki.
To menene Amfanin Lists?
List yana da amfani da dama musamman ga mutane irinmu yan web3. Ga wasu daga cikin Amfanin sa:
1. Connection: Zaka iya hada list na mutane da kake so kayi connecting dasu, da zarar sunyi posting zaka je kayi musu engagement su kuma zasu lura da Kai idan kana yi yau da gobe.
Suma daga nan kila su fara yi maka engagement kamar yanda kake musu. Kaga kun zama active mutuals.
2. Web3 Job hunting: Zaka iya hada list na founders ko projects da kake so ka samu aiki da su, ka zama reply guy nasu, sannu sannu zasu yi noticing dinka a matsayi supporter. Daga nan zaka iya tura pitching dinka duk lokacin da kaso.
3. Learning: Zaka iya hada list na mutane da suke koyarda wani ilimi a X, duk lokacin da suka yi posting zaka gani a list dinka, daga nan sai ka karanta ka koyi abinda suke koyarwa.
4. Manage your crypto risks: Zaka iya hada list na gidajen jaridun crypto da suke fitar da labarai, da zarar kaga sun fitar da labari da zai shafi ksw ko mai kyau ko mara kyau sai ka dauki mataki kafin labarin ya game duniya.
5. Explore opportunities: Zaka iya hada list na accounts da suke posting opportunities daily kamar @Chain__Crafters domin catching opportunities da zarar an daura su.
List yana da Amfani da yawa amma ga wannan guda biyar da su mafi ganin Amfanin su.
Idan wannan posting din ya maka amfani, kayi reposting don wasu ma su amfana.
✍️ Written by: 𝐇𝐀𝐈𝐃𝐀𝐑 ( @web3_haidar)

𝐇𝐀𝐈𝐃𝐀𝐑@web3_haidar
I will drop a lot of Alphas this week, tremendous amount of Alphas We have the best Alphas here, we have many Alphas and we will connect you with Alphas. You will make tremendous amount of money with these Alphas 🙂↔️
Indonesia

@mbkmetaX @wolfswapdotapp DEXs that optimize routing + execution already add value, but combining that with staking, NFTs, and a launchpad turns it into a full ecosystem.
English

Most DEXs just let you swap.
Wolfswap is trying to do more than that.
It doesn’t rely on one liquidity source
It scans multiple routes to get you the best possible trade.
Less slippage. Better execution. Smarter trades.
But what really stands out is the ecosystem 👇
→ Built-in staking with real incentives
→ NFT utility tied to liquidity
→ Launchpad for new projects
→ Reward-driven participation
It’s not just about trading
It’s about creating a system where users actually benefit as the platform grows.
That’s the difference
@wolfswapdotapp 🐺

English

I is always and will always be a lie,
You can't install solar and truly make this huge payment, is a lie.
Allah ya cigaba da tona musu asiri
𝐅AREED@FareedSanchi
This was in 2024, now we have a new declaration again. Lies day in day out.
English


@Drillzweb3 Good morning mate continue hustling stay focused.
English

Wato akwai wani abu da nayi observing recently mutane sunayi kuma na kasa gane menene hikimar yin hakan.
Mutum zaiyi following naka kamar gaske, kana yin following shi kuma sai ya zagaye yayi unfollowing naka.
Ni banga abun mugunga a cikin following na mutum ba ko kuma engaging na content nashi, because abinda zai samu ba zai yi affecting na abinda kai zaka samu ba, toh menene abun muguntar.
Wato akwai wani nauyi na ha’inci da yaudara, bakin ciki da kuma kyashi.
Wallahi irin wadannan abubuwan sune suke hana mutanenmu da yawa cigaba a rayuwa; hassada da kyashi.
Personally don kayi unfollow nawa I don’t care, but I feel is not right ya zama ka shigo da irin wannan nau’in na yaudara a cikin fafutukarka ta online.
Allah ya rabamu da bakin ciki da kyashi… amin

Filipino

@Web3Terminus @ston_fi Strong week for STON.fi
This isn’t just growth it’s ecosystem coordination. Campaigns, governance, builders, and liquidity all aligning.
STON.fi is moving from product to full ecosystem on The Open Network.
English

🗿 @ston_fi Weekly Round-Up ; Growth, Builders & Momentum
Another week, another wave of progress across the STON.fi ecosystem.
From community campaigns to governance decisions and builder opportunities, the momentum on TON keeps accelerating.
Here’s what stood out 👇
1️⃣ Portfolio Liberation Campaign Completed
Over 35,000 participants joined the educational journey, with 4,270 users qualifying for rewards from the $50,000 pool.
Even more impressive ; four users achieved a perfect score, while hundreds maintained a 40-day streak without missing a day.
Rewards are already distributed, proving once again that consistency pays in Web3.
2️⃣ Boost Farm APR Extended
The Boost Farm program continues until April 30, giving liquidity providers more time to maximize rewards in the STON/USDt V2 pool.
Stake STON to unlock up to 2× APR, with boosted rewards delivered via airdrops.
A strong incentive for long-term ecosystem supporters.
3️⃣ Communities Keep Expanding
STON.fi’s global presence grows stronger as new community initiatives launch ; including an active contest inside the Spanish community, welcoming both beginners and experienced TON users.
4️⃣ DAO Governance Moving Forward
Decentralization in action: multiple governance proposals finalized this week.
Active participation from token holders continues shaping the protocol’s direction transparently.
5️⃣ Vibe Coding Hackathon of Builders Wanted
A new TON hackathon invites creators to build real apps using AI coding agents on STON.fi + Tonstakers infrastructure.
No coding background required , just ideas and execution.
Limited spots make this a high-signal opportunity for builders entering TON.
📊 Ecosystem Snapshot
• Weekly volume:
8.66M TON
• TVL: 18.4M TON
• LP rewards this week: 12,737 TON distributed
STON.fi isn’t just growing rather it’s evolving into a full ecosystem where traders, LPs, creators, and builders all move together.
Stay tuned.
The next chapter is already loading. #Ton #Stonfi

English

@0x_nenny Projects like Humanity Protocol focusing on proof of humanity aren’t hype they’re solving a core issue the internet can’t ignore.
English

This is actually a big one.
While everyone is still arguing about AI,
Humanity Protocol just showed what the real problem is, trust.
40+ people couldn’t tell they were talking to AI?
Yeah! The internet is already broken.
This isn’t hype.
This is the kind of build that actually matters.
Humanity is really onto something here!!
Humanity@Humanityprot
Q1 2026 done. A lot happened. A thread 👇
English

@Sabir_web3 @ston_fi When updates start connecting, it shows real ecosystem maturity not just features, but a system working together.
English

1/
Weekly Round-Up on STON.fi
A lot happened this week…
But what stood out to me isn’t just the updates.
it’s how everything is starting to connect.
Let’s break it down 👇

English

@Hayatu_7007 Gm man it's Musaddiq_0x I lost my old account this is my new follow me back
English












